‘Yan Majalisa sun kira Gwamnan CBN yace ba zai zo ba

‘Yan Majalisa sun kira Gwamnan CBN yace ba zai zo ba

– Majalisa ta nemi ta gurfanar da shugaban NIA da wasu manyan Jami’ai

– Ana bincike ne game da wasu kudi da EFCC ta bankado a Ikoyi

– ‘Yan Majalisar sun nemi ganawa da Godwin Emefiele

Gwamnan CBN ya maidawa Majalisa martani cewa ba zai amsa gayyatar su ba.

Majalisa na bincike game da dalolin da aka samu a Legas.

Gwamnan CBN ya bayyana dalilin sa na kin zuwa gaban Majalisa.

‘Yan Majalisa sun kira Gwamnan CBN yace ba zai zo ba

Gwamnan CBN yace wa Majalisa ba zai zo ba

Godwin Emefiele ya ki amsa gayyatar Majalisa da aka yi masa tun ba yau ba, Gwamnan na CBN ya bayyana dalilin sa na kin zuwa gaban Majalisar inda yace zai saba dokar tsaro na kasa idan yayi magana.

KU KARANTA: Kakakin Majalisa ya sake shiga cikin wata almundahana

Sau kusan 4 kenan Majalisa tana neman Godwin Emefiele domin ta ji ta bakin sa sai dai yayi mursisi ya ki zuwa. Honarabul Aminu Sani wani Dan Majalisar APC na Jihar Zamfara shi ne shugaban kwamitin tsaro na kasa kuma yake gudanar da bincike.

Kun ji cewa Babban bankin kasar na CBN na cigaba da sakin makudan daloli a kasuwa wanda hakan na iya kawo sauki hauhawan farashin Dalar. Kuma hakan aka yi don kuwa Dalar ta yi kasa zuwa N385 shekaran jiya a kasuwar canji.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Farashin kaya bayan dawowar Shugaba Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel