Zaebn 2019: Sule Lamido na cigaba da samun karbuwa da goyon baya

Zaebn 2019: Sule Lamido na cigaba da samun karbuwa da goyon baya

A jiya Talata ne tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya karbi bakuncin al'ummar Jihar Plateau karkashin jagorancin tsohon kakakin majalisar Jihar Mista Istifanus a ofishinsa dake Sharada a jihar Kano.

Sun bayyana wannan ziyara akan nuna goyan baya, da karfafa masa gwiwa wajen ceto kasar nan daga shugabanni marasa kishi da rashin nuna kulawarsu ga talakawa, sun sake bayyana Malam Sule Lamido a matsayin shugaban da kasar nan take bukata wajen gogewarsa ta fannoni daban-daban da sanin dabarun inganta rayuwar al'umma.

Zaebn 2019: Sule Lamido na cigaba da samun karbuwa da goyon baya

Zaebn 2019: Sule Lamido na cigaba da samun karbuwa da goyon baya

KU KARANTA: An cafke wani kasurgumin kwamandan Boko Haram

NAIJ.com ta samu labarin cewa sun sake bayyana Jihar Plateau ta Sule Lamido ce, dama suna daukarsa tamkar haifaffen Jihar, domin irin gudunmawar da ya bayar don inganta rayuwar al'umma har akazo i yanzu kowa ya isa wanda sunyi tarayya da dansu Late Solomon Lar.

Sule Lamido ya bayyana jin dadinsa da ziyayar da suka kawo masa, Wanda yayi addu'ar Allah ya maidasu gidajen su lafiya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel