Farar hula da ɗansanda sun baiwa hammata iska a Abuja

Farar hula da ɗansanda sun baiwa hammata iska a Abuja

- Akwai korafe korafe da dama daga yan Najeriya daban daban dangane da yadda wasu jami'an hukumar yansandan Najeriya ke yin aiki

- Suma wasu jama'a daga cikin yan Najeriya basa mutunta khakin dansanda, hakan sau tari na kawo rashin jituwa tsakaninsu

Wasu yansandan Najeriya sun sake nuna halin su na rashin kwarewa a bakin aiki tare da rashin mutunta mutane, kamar yadda su ma wasu mutane basa girmama yansanda.

Wakilin NAIJ.com ya samo wani faifan bidiyo dake nuna wasu yansanda masu bada hannu a kan titin Ahmadu Bello dake babban birnin tarayya Abuja yayin da fada ya kaure tsakaninsu da wani farar hula.

KU KARANTA:

Sakamakon wannan rikicin daya kaure tsakanin yansandan da mutumin, an samu cunkoson ababen hawa akan titin, inda jama’a dale cikin motoci suka kwashe tsawon lokaci sun jiran hanya ta bude.

Farar hula da ɗansanda sun baiwa hammata iska a Abuja

Dambe tsakanin Farar hula da ɗansanda

Ga bidiyon rikicin nan:

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yansanda sun harbe yaron matar nan a bisa kuskure

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Alheri gadon barci: Halayyar kirki da wani mutumi ya nuna ma wata Zakanya ya sa sun shaƙu da juna, kalli hotunan su

NAIJ.com
Mailfire view pixel