Yan sanda sun cafke wani da ya daddatsa kanin sa a Arewa

Yan sanda sun cafke wani da ya daddatsa kanin sa a Arewa

Rahotanni sun bayyana cewa rundunar ‘yan sandan jihar Taraba sun sanar da kama wani mutum mai kimanin shekaru 50 Abubakar Abdulkadir daya kashe wani yaro karami ya kuma daddatsa shi gunduwa –gunduwa.

Rahotanni sun bayyana cewa rundunar ‘yan sandan jihar Taraba sun sanar da kama wani mutum mai kimanin shekaru 50 Abubakar Abdulkadir daya kashe wani yaro karami ya kuma daddatsa shi gunduwa –gunduwa.

Abubakar Abdulkadir, mai kimanin shekaru 50 da haihuwa da aka fi sani da Sambo, mazaunin kauyen Alin Gora ne dake cikin karamar hukumar Ardo Kola, dubunsa ta cika ne bayan da ya kashe wani ‘dan kaninsa mai kimanin shekaru hudu da haihuwa, ya daddatsa shi gunduwa-gunduwa kafin daga bisani ya dafa wani sassan jikin yaron.

Yan sanda sun cafke wani da ya daddatsa kanin sa a Arewa

Yan sanda sun cafke wani da ya daddatsa kanin sa a Arewa

KU KARANTA: Hatsarin mota: Wani Gwamna ya tsallake rijiya da baya

NAIJ.com ta samu labarin Kwamishinan yan sandan jihar Taraba, Mr Yakubu Yunana Babas, ya tabbatar da kama wannan mutum, ya kuma ce zasu ci gaba da binciken wannan dan taliki inda shi dan talikin a lokacin amsa tambayoyin manema labarai cewa ya bayyana cewa ya dafa naman yaron ne domin yin magani.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel