Abin mamaki: ‘Yar shekara 63 ta samu juna biyu

Abin mamaki: ‘Yar shekara 63 ta samu juna biyu

– Wata mata mai shekaru 63 ta haihu bayan shekaru 38 babu haihuwa

– Hakan ya sa ta zama uwar jinjirar da ta fi kowa tsufa a Afrika

– Wannan abu dai ya faru ne a Najeriya

Duniya dai kullum ka ga abin mamaki.

Kwanaki wata Yarinya mai shekara 10 ce ta haihu a Kasar Kenya

Yanzu kuma wata tsohuwa ce mai shekara sama da 60 ta samu karuwa.

Abin mamaki: ‘Yar shekara 63 ta samu juna biyu

Wata mata mai shekara sama da 60 a duniya ta haihu

NAIJ.com ta samu labarin wata mata dattijuwa ‘yar shekara 63 da ta samu karuwa. Duk da shekarun wannan mata yanzu Ubangiji ya nufa ta haihu lahiya kalau. Hakan ya sa ta zama duk Afrika babu wanda ya taba haihu da irin wannan shekaru.

KU KARANTA: Nnamdi Kanu yace dole a raba Najeriya

Wannana mata Margaret Davou tayi ritaya tuni daga aiki a Garin Jos ta kuma yi shekaru 38 babu haihuwa sai wannan karo aka dace inda aka yi amfani da kimiyya. An dai dasa ruwan haihuwar ne a kwalba kafin a maida sa cikin sa har ta haifi diya mace.

Kwanaki wata karamar yarinya mai shekara 10 da haihuwa a duniya ce ta haifi wata itama. Wannan abin al’ajabi ya faru ne a Kasar Kenya a shekaru biyu da su ka wuce.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ra'ayin Jama'a game da tafiyar Shugaba Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile faruwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile faruwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma
NAIJ.com
Mailfire view pixel