Ka ji dalilin da ya sa Majalisa ta dade ba ta kammala aikin kasafin kudi ba

Ka ji dalilin da ya sa Majalisa ta dade ba ta kammala aikin kasafin kudi ba

– Jiya ne Majalisar kasar ta mika kasafin kudi bana

– Ba mamaki nan ba da jimawa ba za a rattaba hannu kan kasafin

– Wani Dan Majalisa ya bayyana dalilin bata lokacin

Sai jiya ne dai Majalisa ta gama aikin kasafin kudin bana.

An mika mata kudirin ne tun Disamban shekarar bara

Ana sa rai zartarwa ta rattaba hannu kan kasafin bayan ta duba shi.

Ka ji dalilin da ya sa Majalisa ta dade ba ta kammala aikin kasafin kudi ba

kasafin kudi: Shugaban kasa a Majalisa

Idan kun a tare da NAIJ.com za ku ji a jiya Alhamis Majalisa ta mika kasafin kudin bana kamar yadda tayi alkawari. Wani Dan Majalisar Wakilai ta Tarayya Honarabul James Feleke ya bayyana inda matsalar take.

KU KARANTA: Buhari na tare da barayi - Inji David West

Ka ji dalilin da ya sa Majalisa ta dade ba ta kammala aikin kasafin kudi ba

Majalisa kan dade wajen aikin kasafin kudi

Honarabul Feleke yace ana daukan dogon lokacin ne domin sai ‘Yan Majalisar sun duba kasafin kudin datsan-datsan. Dan Majalisar na Jihar Legas yace an bata lokacin ne domin ayi aikin da ya kamata maimakon a rika yin abu daya ba karewa.

Har dai shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar kasar zuwa asibiti Majalisar ba ta kammala aiki ba duk da cewa an kai mata kudirin kasafin tun karshen 2016.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

KO Buhari na shirin fitowa takara ne?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel