Cika alkawari : Majalisar dokokin tarayya ta bayyana kasafin kudinta

Cika alkawari : Majalisar dokokin tarayya ta bayyana kasafin kudinta

Yayinda ake sauraron majalisar dokokin tarayya wanda ya kunshi majalisar dattawa da majalisar wakilan tarayya su tabbatar da kasafin kudin 2017 domin mikawa shugaban kasa ya rattaba hannu, majalisar ta cika alkawarinta.

Cika alkawari : Majalisar dokokin tarayya ta bayyana kasafin kudinta

Cika alkawari : Majalisar dokokin tarayya ta bayyana kasafin kudinta

Zaku tuna cewa shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki yayi alkwarin cewa lallai majalisan zata bayyana kasafin kudinta saboda korafin da yan Najeriya keyi da zargin cewa tana rufa-rufa a ayyukanta.

KU KARANTA: An tsige kakakin majalisar jihar Delta

Zuwa yanzu dai, masu magana kan al’amuran yau da kullun basu fara magana a kasafin kudin wanda yake kudi biliyan N125bn ba.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel