Dalilina na cewa ba Shugaba Buhari bashi matsalar Najeriya ba– Reno Omokri

Dalilina na cewa ba Shugaba Buhari bashi matsalar Najeriya ba– Reno Omokri

- Tsohon mai bada taimako na musamman wa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan gameda harkokin yada labarai ya alakanta matsalolin da Najeriya ke fuskanta da cewa ragwanci da sakaci ne ba jagorancin shugaban ba

- Omokri, yayi wadannan jawaban ne a bangwon shafinsa dake Facebook a Larabar jiya a yayinda ya kirayi yan Najeriya da su fuskanci gaskiya ba rudani ba

Tsohon mai taimakawa tsohon shugaban kasar yayi misali da Jihar kaduna gun nuna cigaban da zasu iya samarwa ba tareda sun jira wani tallafi daga gwamnatin tarayya ba.

Omokri,a matsayinsa na dan adawar gwamnatin Buhari: "Yace kana kaduna kuma kukan gwamnati bata samar da ayyukan yi ba, alhalin kudin shinkafa a kaduna yayi biyun na Jihar Legas."

KU KARANTA: Za’a ga watan Ramadana ranan 26 ga watan Mayu – NASRDAZa’a ga watan Ramadana ranan 26 ga watan Mayu – NASRDA

“Gwamnati tayi mana Jirgin kasan da zai daukemu daga kaduna zuwa Legas a kan kudi naira ₦2,000, babu bukatar visa don zuwa jihar Legas amma dukda haka mutane na sakaci.''

“Harta a Injila ya tabbata cewa halaka na tareda Jahilci," tabbas gwamnatin Buhari ana jin jiki,amma ba ita bace matsalamu ba mune da kanmu matsalolin kawunanmu.

ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Zanga-zanga a kan Sanata Andy Uba

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu
NAIJ.com
Mailfire view pixel