Abin Al’ajabi: Gawa tayi tirjiya, ta nuna gidan wanda ya kashe ta (Hotuna da Bidiyo)

Abin Al’ajabi: Gawa tayi tirjiya, ta nuna gidan wanda ya kashe ta (Hotuna da Bidiyo)

- Hankula sun tashi a wani kauyen kasar Zambia inda gawa ta ki yarda a binne ta

- Gawar ta jagoranci madaukanta zuwa gidan wanda ya kashe ta

Al’umman wani kauye a kasar Zambia sun shiga cikin rudani sa’ailin da wani mutum ya mutu, amma gawarsa ta tashi a lokacin da ake kokarin binne ta, inda ta jagoranci mutane zuwa gidan wanda ya kashe ta.

KU KARANTA: Kotu ta umarci a ɗaure mata tsohon minista Bala Muhammed a gidan yari

Wani jami’in ma’aikatan kasashen wajen aksar Zambia mai suna Hagra Tembo ne ya watsa bidiyon lamarin a shafinsa na Facebook. Inda yace:

“Gawa taki yarda a binne ta, har sai da kai mutanen kauyen zuwa gidan wanda ya kashe ta.”

Abin Al’ajabi: Gawa tayi tirjiya, ta nuna gidan wanda ya kashe ta (Hotuna da Bidiyo)

Jama'a dauke dawar

Jama’an kauyen sun cika da mamaki a lokacin da suka ga gawar tana juya wadanda suka dauki akwatin gawar, inda har sai da kais u gidan wanda suka kashe ta, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

Abin Al’ajabi: Gawa tayi tirjiya, ta nuna gidan wanda ya kashe ta (Hotuna da Bidiyo)

Lokacin da gawar ta nuna gidan makashinta

Ga bidiyon a nan:

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kasan wanene sarkin damben Duniya? dan Najeriya ne, kalla

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha
NAIJ.com
Mailfire view pixel