Mutanen dake kusa da Buhari masu cin hanci da karbar rashawa ne - Tsohon ministan mai

Mutanen dake kusa da Buhari masu cin hanci da karbar rashawa ne - Tsohon ministan mai

- Tsohon ministan man fetur Tam David West yace bata gari sun mamaye gwamnatin Shugaban kasa Buhari.

- David-West ya bayyana haka ne a wata ganawa da yayi da jaridar The Sun.

- Yace bashi da shakku kan gaskiyar Buhari inda yace zai iya shiga cikin wuta saboda Buhari.

“Shugaban kasa abokina ne kuma a koda yaushe ina fada masa cewa, mutanen da suke kewaye dashi ba masu gakiya ne ba,” yace.

“Nayi aiki dashi, zan iya shiga wuta saboda shi,amma mutane da yawa da suke kewaye dashi masu cin hancine ,idan har bai sallamesu ba to kasarnan baza ta cigaba ba.”

Mutanen dake kusa da Buhari masu cin hanci da karbar rashawa ne - Tsohon ministan mai

Mutanen dake kusa da Buhari masu cin hanci da karbar rashawa ne - Tsohon ministan mai

KU KARANTA: Rikici a majalisa kan takardar Shugaba Buhari

NAIJ.com ta samu labarin cewa ya kara da cewa akwai mutane da yawa, a cikin gwamnatin da suke amfani da mukaminsu wajen samarwa da kansu kwangila.

Akan batun dakataccen sakataren gwamnatin tarayya David-West yace kamata yayi Babachir yayi murabus.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Mata masu juna 100 suka rasa rayukan su a jihar Zamfara - Ma'aikacin asibitin Gusau

Mata masu juna 100 suka rasa rayukan su a jihar Zamfara - Ma'aikacin asibitin Gusau

Mata masu juna 100 suka rasa rayukan su a jihar Zamfara - Ma'aikacin asibitin Gusau
NAIJ.com
Mailfire view pixel