Gwamnati ta hana ni ganin sarakunan gargajiya – Yakubu Dogara

Gwamnati ta hana ni ganin sarakunan gargajiya – Yakubu Dogara

Yakubu Dogara, Shugaban majalisar wakilai, yana zargi gwamnatin jihar Bauchi akan cewa ta hana shi damar ganawa da sarakunan gargajiya na jihar.

Sai dai kwamishinan yada labarai na jihar Alhaji Abdullahi Idris, ya ce ba su da masaniya a kan wannan lamari, ya na mai cewa babu wani mahalukin da gwamnatin jihar ta hana shi ziyarar sarakunan gargajiya a fadin jihar.

Gwamnati ta hana ni ganin sarakunan gargajiya – Yakubu Dogara

Gwamnati ta hana ni ganin sarakunan gargajiya – Yakubu Dogara

KU KARANTA: Kotu ta umurci a garkame tsohon ministan Jonathan

Daya daga cikin dogarawan Dogara Iliyasu Zwall ya jaddada wa manema labarai cewa, gwamnatin jihar Bauchi ta ki ba Dogara damar ganawa da sarakunan gargajiya na jihar.

NAIJ.com ta samu cewa ya ce wata kwakkwarar majiya ta tabbatar masu cewa, gwamnatin jihar ta bada umurnin kada a kuskura Dogara ya samu sararin ganawa da duk masu saurautun gargajiya a fadin jihar.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Abubuwan da Abacha yaso yi washe-garin ranar da ya rasu a 1998

Abubuwan da Abacha yaso yi washe-garin ranar da ya rasu a 1998

Abubuwan da Abacha yaso yi washe-garin ranar da ya rasu a 1998
NAIJ.com
Mailfire view pixel