Rabo dake jiran Babachir Lawal da Oke ya tabbata idan akai la'akari da sakamakon rahoton kwamitin

Rabo dake jiran Babachir Lawal da Oke ya tabbata idan akai la'akari da sakamakon rahoton kwamitin

- An bincike Lawal kan zargin miliyan N200 zamban kwangila da ya bayar wa wani kamfanin

- Ana bincika Oke ga miliyan $ 43.4 da hukumar laifukan tattalin arziki (EFCC) suka gano

- An yanke shawarar cewa a canja dukansu 2

- Kwamitin ya gabatar da rahoto na bincikensu ga shugaba Muhammadu Buhari

Akwai alamomi masu karfi cewa dakatar da sakataren gwamnatin tarayya Babachir David Lawal da kuma maigidan Hukumar Leken Asiri (NIA), Ayo Oke za su iya rasa aikinsu.

An bincike Lawal kan zargin miliyan N200 zamban kwangila da ya bayar wa wani kamfanin, ‘Global Vision Limited, nasaba da shi da Presidential Initiative ga North East (PINE) domin yanka ciyawa a jihar Yobe yayin da ana bincika Oke ga miliyan $ 43.4 da hukumar laifukan tattalin arziki (EFCC) suka gano a gida 7B hasumiyar Osborne Ikoyi, Legas.

KU KARANTA: Jam’iyar PDP ta kara rasa kujera a majalisar dattijai

NAIJ.com ya samu rahoto cewa bayan kwamitin Farfesa Yemi Osinbajo ya bincika jami'ai 2, an yanke shawarar cewa a canja dukansu 2, a kawo sabon mutane na rufe gurbin.

An bayar da rahoton cewa kwamitin ya gabatar da rahoto na bincikensu ga shugaba Muhammadu Buhari kafin ya bar kasar don kiwon lafiyarsa a ranar Lahadi, 7 ga watan Mayu.

KU KARANTA: Mutanen dake kusa da Buhari masu cin hanci da karbar rashawa ne - Tsohon ministan mai

Bincike Lawal na kan zargin miliyan N200 zamban kwangila da ya bayar wa wani kamfanin, Ayo Oke ga miliyan $43.4 da EFCC suka gano a gida 7B hasumiyar Osborne Ikoyi, Legas

Bincike Lawal na kan zargin miliyan N200 zamban kwangila da ya bayar wa wani kamfanin, Ayo Oke ga miliyan $43.4 da EFCC suka gano a gida 7B hasumiyar Osborne Ikoyi, Legas

Majiya dake da ilmi na gudanar na kwamitin ya ce gwamnati ta fara cin kasuwa domin maye gurbin. "Akwai 'yan kurakurai da ake zargin gano da suka shafa jami’ai.

Wadannan kurakurai za su say a yi wuyar dawowa da su wajen aiki. "Wasu daga cikin binciken na kwamitin Osinbajo zai sa dawowarsu ya yi wuya."

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Peace Corps ta bukaci babbar kotun tarayya ta gaggauta gabatar da shugaban 'yan sanda gidan kaso

Kungiyar Peace Corps ta bukaci babbar kotun tarayya ta gaggauta gabatar da shugaban 'yan sanda gidan kaso

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel