Sanusi yayi hayan lauyoyi masu karfi 3 do dakatar da shirin tsigiyar da akayi masa

Sanusi yayi hayan lauyoyi masu karfi 3 do dakatar da shirin tsigiyar da akayi masa

- Majalisar wakilai ta jihar kano ta nada kwamitin da ya kunshi mutane takwas don bincike akan lamarin tuhuma akan Sunusi gameda Fadar Kano

- Sarkin Kano Sanusi II yayi hayar manyan Lauyoyi da suka kunshi; Lateef Fagbemi (SAN), Kola‎ Awodein (SAN), da A.B Mahmoud (SAN)

A tattaunawar da NAIJ.com ta yi a neman labaranta gameda neman tsige sarkin da akeyi, ta samo labaran cewa Mai martaba Sarkin Kano Sanusi II yayi hayar manyan Lauyoyi da suka kunshi; Lateef Fagbemi (SAN), Kola‎ Awodein (SAN), da shugaban Baristocin kasa,wato Nigeria Bar Association, NBA, A.B Mahmoud (SAN) da wasu karin jama'a don warware kulle-kullen da yan Majalisar dattijan Jihar keyi na gameda tsigeshi.

Majiyar labaran NAIJ.com ta nuna cewa Manyan lauyoyin sun cigaba da aikin kai karar babbar kotun Jihar ta Kano.

KU KARANTA: Wasu daga cikin rukunin gidajen alfarmar gwamnati na kwantai a KanoWasu daga cikin rukunin gidajen alfarmar gwamnati na kwantai a Kano

A jiya ne yan majalisar ta jihar kano suka nada kwamitin da ya kunshi mutane takwas don bincike akan lamarin tuhuma dake gudanuwa ta yin abu ba yanda ya dace ba gameda fadar kano akan shi Sarkin na jihar, Mallam Muhammad Sanusi II.

Ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyo mai dauke da Jawabai akan Lai Muhammad gameda lamarin kasa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Abubuwan da Abacha yaso yi washe-garin ranar da ya rasu a June 1998

Abubuwan da Abacha yaso yi washe-garin ranar da ya rasu a June 1998

Abubuwan da Abacha yaso yi washe-garin ranar da ya rasu a 1998
NAIJ.com
Mailfire view pixel