Za’a ga watan Ramadana ranan 26 ga watan Mayu – NASRDA

Za’a ga watan Ramadana ranan 26 ga watan Mayu – NASRDA

Hukumar binciken sararin samaniya wato National Space Research and Development Agency (NASRDA), tace watan Ramadan zai bayyana a Najeriya ranan Juma’a, 26 ga watan Mayu.

Bayyanan watan ranan ne ke nuna cewa rana Asabar, 27 za’a fara azumin watan Ramadana.

Amma shugaban majalisar koli ta musulunci kuma sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar, zai yi sanarwan fara azumin da kansa.

Za’a ga watan Ramadana ranan 26 ga watan Mayu – NASRDA

Za’a ga watan Ramadana ranan 26 ga watan Mayu – NASRDA

Shugaban hulda da mutanen hukumar NASRDA, Dr. Felix Ale, a wata jawabin da saki ranan Talata yace za’a ga watan Ramadanan ne tsakanin karfe 6:49pm 7.54pm na yammacin ranan Juma’a.

KU KARANTA: Tattalin arzikin Najeriya zata bunkasa a 2018 - IMF

Game da cewarsa, garin Yola, Maiduguri, Calabar da Fatakwal ne zasu fara ganin watan, kuma Sokoto ce ta karshen gani misalin karfe 7.24pm zuwa 7.54pm.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Wasu ma'aikatan hukumar lantarki sun sha duka da cizo a hannun wata mata

Wasu ma'aikatan hukumar lantarki sun sha duka da cizo a hannun wata mata

Wasu ma'aikatan hukumar lantarki sun sha duka da cizo a hannun wata mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel