Dalilin da yasa na kai ziyara ga Osinbajo – Namadi Sambo

Dalilin da yasa na kai ziyara ga Osinbajo – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo, a ranan Laraba ya kai ziyara ofishin mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo, kuma sun tattauna.

Ya kara da cewa “ Na zo domin ziyartan mataimakin shugaban kasa a matsayin ziyara kawai. “Kamar yadda ka sani, tsaffin shugabannin kasa na kawo ziyara ga shugaba mai ci kuma tsaffin mataimakan shugaban kasa na kawo ziyara ga mataimaka masu ci,”.

Dalilin da yasa na kai ziyara ga Osinbajo – Namadi Sambo

Dalilin da yasa na kai ziyara ga Osinbajo – Namadi Sambo

Sambo yace yayi farin cikin haduwa da tsaffin ma’aikatansa a ziyarar da ya kai kuma yay aba musu.

KU KARANTA: Osinbajo zai kaddamar da wata asibiti yau a Katsina

Da aka tambayeshi abinda suka tattauna, yaki bayyanawa.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

NAIJ.com
Mailfire view pixel