Tattalin arziki: Najeriya za ta wuce yadda mu ke tunani-Inji IMF

Tattalin arziki: Najeriya za ta wuce yadda mu ke tunani-Inji IMF

– IMF mai bada lamuni ta Duniya tayi magana game da tattalin arzikin Najeriya

– Hukumar tace tattalin kasar zai bunkasa fiye da yadda tayi tunani a baya

– IMF tace Najeriya za ta samu cigaban 1.9% a shekara mai zuwa

Hukumar IMF tace tattalin Najeriya zai motsa fiye da tunanin ta.

A baya da Hukumar tayi harsashen da yanzu da alamu habakar tattalin kasar ya wuce nan.

Najeriya ta shiga matsalar durkushewar tattali.

Tattalin arziki: Najeriya za ta wuce yadda mu ke tunani-Inji IMF

Shugaban Najeriya Buharida Shugabar IMF Lagarde

NAIJ.com na samun labari cewa tattalin arzikin Najeriya zai kara habaka zuwa badi. Da alamu yanzu habakar tattalin kasar zai wuce harsashen da Hukumar bada lamuni ta Duniya watau IMF tayi a baya.

KU KARANTA: Matan Chibok: Amurka tayi murna

Tattalin arziki: Najeriya za ta wuce yadda mu ke tunani-Inji IMF

Kwanaki da Shugabar IMF ta zo Najeriya

A da can IMF tace Najeriya za ta samu habaka ne da kashi 0.7% wanda da a ba tayi tunanin hakan ba. Hukumar dai ta kara buri inda tace tattalin Najeriya na iya bunkasa har da kusan 2.0%. Gwamnan CBN yace su na kan hanya kuma kwanan nan za a saki kasafin kudin bana.

Inji wata tsohuwar ‘yar takara ana shirin tursasawa Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya sauka daga kujerar sa kafin zaben 2019. Hadiza Ibrahim tace kul kuma yayi hakan don zabar shi aka yi kamar shugaba Buhari kuma yana bakin kokarin musamman wajen tattalin kasar.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Dan Najeriya ya zama shagon Damben Duniya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel