2019: Akwai yiwuwar tilastawa Osinbajo yayi murabus

2019: Akwai yiwuwar tilastawa Osinbajo yayi murabus

– Ana nema a hana Mukaddashin shugaban kasa Osinbajo rike kasar nan

– Wata tsohuwar ‘Yar takarar shugaban kasa ta bayyana wannan

– Akwai dai masu neman matsawa Osinbajo ya ajiye mulki kafin zabe

Hadiza Ibrahim wata da ta taba takarar shugaban kasa tayi wata babbar magana.

Tace ana matsawa Farfesa Osinbajo ya bar kujerar sa.

Femi Fan-Kayode yayi irin wannan maganar shi ma.

2019: Akwai yiwuwar tilastawa Osinbajo yayi murabus

Shugaba Muhammadu Buhari tare da Osinbajo

NAIJ.com na samun labari daga wurare dabam-dabam cewa akwai shirin tursasawa Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya sauka daga kujerar sa kafin zaben 2019. Hadiza Ibrahim tace kul kuma yayi hakan don zabar shi aka yi kamar shugaba Buhari.

KU KARANTA: Daga hawa: Ka ji abin da Osinbajo ya fara

2019: Akwai yiwuwar tilastawa Osinbajo yayi murabus

Shugaban kasa Buhari bai da lafiya

Akwai dai masu ganin cewa akwai makarkashiyar sauke Osinbajo daga kujerar sa kafin zaben 2019. Tun farko dama wasikar da shugaban kasa ya aika Majalisa ta jawo ce-ce-ku-ce kwarai da gaske.

Kuna na da labarin cewa anyi taron Majalisar zartarwa watau FEC inda Osinbajo ya ja ragama. Wannan ne dai karo na farko da shugaban kasar na rikon kwarya ya gana da Minstocin kasar bayan tafiyar shugaba Muhammadu Buhari.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Fastocin Buhari sun fara yawo a Gari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel