Naira ta hakikance a kasuwa; ta rike Dala kam

Naira ta hakikance a kasuwa; ta rike Dala kam

– Naira ta ki girgiza a kasuwar canji

– Farashi Dalar Amurka ya tsaya yadda ya ke

– Sai dai kuma Dalar Pounds ta tashi

A jiya ne Dalar Amurka tayi kundumbala a kasuwar canji.

Har yanzu dai Dalar tana yadda ta ke.

Kudin kasar Ingila dai ya kara tashi.

Naira ta hakikance a kasuwa; ta rike Dala kam

Gwamnan babban bankin kasar na CBN

Yayin da IMF mai bada lamuni ta Duniya tayi na’am da tsarin tattalin arzikin Najeriya. Naira tana cigaba da bin Dala baki-da-hanci. Don kuwa har a jiya farashin Dalar bai kara tashi sama ba kamar yadda mu ka samu labari.

KU KARANTA: Watakila a mika kasafin kudin bana a yau

Naira ta hakikance a kasuwa; ta rike Dala kam

Naira ta rike Dala kam a kasuwar canji

Abin takaicin dai shi ne Naira ta sha kashi a hannun Dalar Pounds Sterling na Kasar Ingila da kuma EURO na kasashen Turai. A jiya Dalolin sun sauko kasa zuwa N492 da N425. Sai dai yanzu Pounds din ya koma N495.

Tattaliin arzikin kasar nan zai habaka fiye da yadda ba ayi tunani ba. Hukumar IMF dai ta kara buri inda tace tattalin Najeriya na iya bunkasa har da kusan 2.0%. Gwamnan CBN yace su na kan hanya kuma kwanan nan za a saki kasafin kudin bana.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Manyan labarai a Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu
NAIJ.com
Mailfire view pixel