Sojin Najeriya sun sake tsarin yadda suke tafiyar da yaki da ta'addanci

Sojin Najeriya sun sake tsarin yadda suke tafiyar da yaki da ta'addanci

- A sabon zubin, sojoji 147 ne suka sami karin matsayi.

- Operation Lafiya Dole ya sami sabbin shugabanni domin yaki da ta'addanci.

- Sabbin dabarun yaki zasu fito daga sabbin jami'an da aka tura fagen daga.

A jiya ne majalisar kolin sojin kasar nan suka fitar da sabon jaddawalin ma'aikatansu da sabbin matakin da zasu dauki aikoi, a kokarinsu na yakar ta'addanci a gabashin kasar nan. Sanarwar ta fito daga kakakin majalisar sojojin, Manjo Janar Sani Kuka-Sheka. Wadanda sabon posting din ya shafa sun hada da.

1. Manjo Janar R. O Yusuf, wanda a da yake shugabantar Nig. Army Ordinance Corps, yanzu zai yi Commanda na Training and Doctrine Command dake Minna.

2. Manjo Janar A. Oyebode, GOC na 1 Div., zai koma Army Hqtrs Logistics.

3. Manjo Janar A.M Dikko wanda yake tare da NSA zai tafi 1 DIV ya zama GOC.

4. Maj. Gen. Attahiru ya zamo Theatre Commander, na Operation Lafia Dole.

5. Maj Gen Leo Iraqbor zaije Multinational JTF a matsayin field commander.

6. Maj. Gen. P. J. Dauke, daga 3 DIV zuwa 81 DIV a matsayin GOC.

7. Brig Janar B. I. AAhonatu zai je 3 DIV. as GOC.

8. Rajistra na NDA Brig. Janar I. M. Yusuf, zai je 7 Div. as GOC.

9. Brig. Janar S. O. Olabanji, da a da yake amphibious training school, Calabar, yanzu zaije GOC 8 taskforce DIV.

10. Maj. E. B. Oyefolu shine Trainig Centre, Kontagora.

11. Brig M. G. Ali zaije special forces school ta Buni Yadi, a matsayin commandant.

12. GOC 8 DIV taskforce, Maj. General A A Nani, zaije TRADOC, a matsayin D. G. na research dev.

13. Brig. General V. O. Ezugu, zai je Depot na Zaria, NMS a matsayin commandant.

14. Brig. Gen. C. V Musa wanda zaije COAS, Principal Staff officer, Combat Arms.

15. Brig. Janar I. M. Obot, zai zama Brigade Commander 26 task force.

16. BBrig. Janar A. O. Quadri, zai je 25 taskforce Brigade as Commander. zai bar COAS.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha
NAIJ.com
Mailfire view pixel