Farfesa Wole Soyinka ya nuna goyon bayansa ga yaki da rashawa

Farfesa Wole Soyinka ya nuna goyon bayansa ga yaki da rashawa

-Yaki da rashawa bata bar babba ko yaro ba

-A wannan karon, kananan yara ne ke kan gaba wajen maganan yaki da rashawa

Babban malami mai lambar yabo a turanci, Farfesa Wole Soyinka, ya bayyana cewa wayar da kan yara na da muhimmanci wajen yaki da rashawa.

Farfesa Wole Soyinka ya nuna goyon bayansa ga yaki da rashawa

Farfesa Wole Soyinka ya nuna goyon bayansa ga yaki da rashawa

Ya bayyana wannan ne a wata taron baa kolin zane-zanen yara, wata shiri da aka shirya domin murnan cikan jihar Legas shekara 50.

Farfesa Wole Soyinka ya nuna goyon bayansa ga yaki da rashawa

Farfesa Wole Soyinka ya nuna goyon bayansa ga yaki da rashawa

Farfesan yayi tir da jahilcin wadanda suke tunanin cewa kananan yara basuda karfin banbanta halayen manya da abubuwan da ke faruwa a rayuwa.

Farfesa Wole Soyinka ya nuna goyon bayansa ga yaki da rashawa

Farfesa Wole Soyinka ya nuna goyon bayansa ga yaki da rashawa

Yayinda yake yabon yaran da aikinsu, Soyinka yayi bayanin cewa Najeriya zatayi kyau gobe idan yara na wasa kwakwalwansu da wuri akan abubuwan da ke faruwa kuma suke bayyanawa.

KU KARANTA: Osinbajo da namadi na ganawar sirri

A jawabin shugaban hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa, Ibrahim Magu yayi, ya bayyanawa wadanda suka halarci taron cewa banda bincike da hukunta mau laifi, hukumar nada hurumin ilimantar da yara da kuma sanar da su sharrin da ke cikin rashawa.

Magu yace : “Ra’ayi na game da yaran Najeriya shine mutanen ne masu hazakan gaske. Amma yawancin matasan mu sun girma cikin rayuwa ta rashawan da suka tarar a rayuwansu."

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Abubuwan da Abacha yaso yi washe-garin ranar da ya rasu a June 1998

Abubuwan da Abacha yaso yi washe-garin ranar da ya rasu a June 1998

Abubuwan da Abacha yaso yi washe-garin ranar da ya rasu a 1998
NAIJ.com
Mailfire view pixel