Kuma dai? Matasa sun kunyata Yakubu Dogara a jihar Bauchi

Kuma dai? Matasa sun kunyata Yakubu Dogara a jihar Bauchi

- Matasa sun share dattin 'yan majalisu da tsintsiya

- Biyo bayan taron da kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara ya yi a yankin da yake wakilta

- Ya samu rakiyar 'yan majalisun jihar Bauchi ranar Juma'a da Asabar,

- Dubban matasa sun share filin da 'yan majalisar suka yi taron.

Biyo bayan taron da kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara ya yi a yankin da yake wakilta wanda ya samu rakiyar 'yan majalisun jihar Bauchi ranar Juma'a da Asabar, a jiya dubban matasa sun share filin da 'yan majalisar suka yi taron.

Kuma dai? Matasa sun kunyata Yakubu Dogara a jihar Bauchi

Kuma dai? Matasa sun kunyata Yakubu Dogara a jihar Bauchi

KU KARANTA: Aku ya tona maigidan sa a gurin matar sa

NAIJ.com sun samu cewa a cewar matasan, sun yi wannan shara ne domin su kauda dattin da 'yan majalisar suka zuba musu a yankinsu, matasan sun hallara a filin ne jiya Lahadi da safe inda suka yi ta share-share da wanke-wanken wuraren da 'yan majalisun suka yi taron su.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel