Kai Jama'a: ‘Yan bindiga sun yi muguwar barna a Jihar Delta

Kai Jama'a: ‘Yan bindiga sun yi muguwar barna a Jihar Delta

– Makiyaya Fulani sun yi wata muguwar barna a Jihar Delta

– ‘Yan Sanda akalla 5 su ka bakunci lahira

– Ta’asar Makiyaya tana yawa a Najeriya

Idan har ta tabbata to ba shakka barnar Makiyayan Najeriya ya fara yawa.

NAIJ.com na samun labarin cewa Makiyaya sun kashe Jami’an tsaro a Jihar Delta.

Yanzu ‘Yan Sanda 5 su ka bakunci lahira.

Kai Jama'a: ‘Yan bindiga sun yi muguwar barna a Jihar Delta

‘Yan bindiga sun kashe 'Yan Sanda a Jihar Delta

Wani Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda Usman Ndanbabo na Jihar Delta yace ga garin ku nan ‘yan kwanaki bayan ‘Yan bindiga sun harbe sa. Wannan na zuwa ne daidai lokacin da aka kuma kashe wasu Jami’an ‘Yan Sandan.

KU KARANTA: Muna tare da Buhari Inji Amurka

Kai Jama'a: ‘Yan bindiga sun yi muguwar barna a Jihar Delta

Fulani sun yi muguwar barna a Ugheli

Mun samu labari daga Sahara Reporters cewa an kashe Jami’an ‘Yan Sanda har 5 wadanda ake zargin cewa Makiyaya Fulani ne da wannan aiki. Wannan mummunan abu ya faru ne a Garuruwan Eku da Oria na Jihar Delta.

A Jiya Ahmed Zaki wanda shi ne Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Ribas ya yabawa shugaban EFCC Ibrahim Magu. Zaki yace Jami’an ‘Yan Sanda da sauran ‘Yan Najeriya duk suna bayan Magu game yakin da yake da barna.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Dabarun rayuwa na adana [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu
NAIJ.com
Mailfire view pixel