Matsalolin 8 na yan Najeriya akan bada uzuri masu yawa

Matsalolin 8 na yan Najeriya akan bada uzuri masu yawa

- Idan mutane da suke zauna a kasashen waje basu da hakuri, kowace rana, zasu fada da yan Najeriiya domin mutanen kasa nan suna so yawancin uzuri

- Akwai wasu alamomi ke bayyana da ba mutane a fadin duniya kamar mutanen Najeriya

Babu shakka da Allah ya kyautarwa yan Najeriya da cikakken kwakwalwa. Amma, meyesa wasu daga cikin mutanen kasar basu so yi aiki?

Kowa na so rayuwar sauki. Amma, kafin jin dadi, sai aiki. Ana cewa da ba abinci na mai rashin aiki.

KU KARANTA KUMA: Zamu kawo ƙarshen rikicin makiyaya da manoma – Osinbajo

Ga matsalolin ko uzuri 8 yan Najeriya zasu fadin saboda basu so yin aiki da an bayar umurci su yi

1. Ban da lafiya

2. Yunwa yake ji

3. Barci yakama ni

4. Ban da karfi

5. Ina da ciwon baya

6. Ina da ciwon kai

7. Akwai zafi sosai

8. Ka bani kudi kafin na yi aikinka

Ku biyo mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Ko anan https://twitter.com/naijcomhausa

Wasu matasa suna yi zanga-zangar

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel