Dala tayi kundumbala a kasuwar canji

Dala tayi kundumbala a kasuwar canji

– Naira ta kara daraja a kasuwar canji

– Dalar Amurka da EURO sun sha kashi jiya

– CBN ta saki wasu makudan daloli a kasuwa

NAIJ.com na samun labari cewa Dalar Amurka ta sha kasa a jiya.

Ba Dalar kadai ba har Pounds Sterling da EURO sun koka.

Naira dai ta dan mike bayan wani yunkuri na CBN.

Dala tayi kundumbala a kasuwar canji

Naira ta yi wani yunkuri a kasuwar canji

A jiya mu ke cewa ba mamaki Naira ta dan tashi cikin ‘yan kwanakin nan sai ga shi kuwa Dalar Amurka da sauran takwororin ta sun sha kashi a kasuwar canji. A jiya Talata Naira ta kara daraja a kasuwa da N3.

KU KARANTA: Naira ta sha kasa a kasuwar canji

Dala tayi kundumbala a kasuwar canji

Babban bankin kasa CBN

A bayan mun kawo cewa Dalar ta zarce N390 yanzu haka dai an samu sauki inda ta koma N388. Pounds da EURO da su ke N495 da N430 sun sauko kasa zuwa N492 da N N425 kenan nan ma Naira ta kara daraja da N3.

Babban bankin kasar na CBN na cigaba da sakin makudan miliyoyin daloli a kasuwa domin a samu isassun kudin kasar wajen.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda ya kamanta a hukunta barayi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel