A nan shi ne abin da mukaddashin Shugaban kasa Yemi Osinbajo na nufin yi a Zamfara

A nan shi ne abin da mukaddashin Shugaban kasa Yemi Osinbajo na nufin yi a Zamfara

- Ayyuka 34 daban-daban ne gwamnati ya kammala a jihar

- Makarantu da gwamnatin ya kafa a jihar da kuma gina ne za a kaddamar

- Bikin ranar tunawa zai fara a ranar 12 ga watan Mayu

- Ya kuma bukaci al'ummar jihar su rike ayyukan gwamnatin dake cikin alumommin su

Mukaddashin shugaban kasar, Farfesa Yemi Osinbajo zai zama babban bako wajen ayyukan mai yawan biliyan kudi na gwamnati Zamfara wanda zai nuna alama shekaru 6 da Gwamnan, Abdul'aziz Yari na ofishin.

Shugaban kwamiti na ranar, Alhaji Lawal Liman ya bayyana a ranar Talata a Gusau yayin duba Danturai ‘Government day Secondary School’, daya daga cikin ayyukan da za a kaddamar.

KU KARANTA: Saɓani tsakanin masarutar Kano da gwamnati: Ayi hattara da masu hana ruwa gudu

Liman, wanda shi ne kwamishinan Karkara da kuma ci gaba al'umma, ya ce ayyuka 34 daban-daban da gwamnati ya kammala a jihar za a kaddamar.

Yadda NAIJ.com ya samu labari, Liman ya ce makarantu ‘Army Command Secondary School’ da gwamnatin ya kafa a jihar da kuma gina ne za a kaddamar. "Wasu daga cikin muhimmanci mutane da za su je bikin ne, gwamnonin, ministoci, masu sarauta ubanninku da shugabannin jam'iyyar, APC," ya ce.

Mukaddashin shugaban kasar, Farfesa Yemi Osinbajo zai zama babban bako wajen ayyukan mai yawan biliyan kudi na gwamnati Zamfara

Mukaddashin shugaban kasar, Farfesa Yemi Osinbajo zai zama babban bako wajen ayyukan mai yawan biliyan kudi na gwamnati Zamfara

KU KARANTA: Soja ya danƙara ma kwamishinan Ýansanda gula a gaban gwamna

A cewar shi, ayyukan da za a kaddamar da su na hade da hanyoyi, makarantu, asibitoci, samar da ruwa a yankunan karkara da kuma wutar lantarki da sauransu.

Ya ce bikin ranar tunawa zai fara a ranar 12 ga watan Mayu, ya kuma bukaci al'ummar jihar su rike ayyukan gwamnatin dake cikin alumommin su.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na gwada bambanci tsakanin gwamnatin Buhari da na Osinbajo

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim
NAIJ.com
Mailfire view pixel