An saki sunayen yan matan nan da mayakan Boko Haram suka sako a karshen makon nan

An saki sunayen yan matan nan da mayakan Boko Haram suka sako a karshen makon nan

An fito da jerin sunayen yan matan Chibok bayan yan Boko Haram sun saki su a satid a ya wuce

Wasunsu kuma da sandar guragu, an Yanke kafa daya. Wasu da bandeji, wasu kuma da karyayyen hannu.

Haka zalika, an nuno au a fadar Shugaban kasa inda yayi musu alkawarin 'yanci, walwala, kiwon lafia da ma samun ilmi Mai inganci. Su dai 'yan Matan, duk da halin ha'ulaa'in da suke ciki, suna cikin raha da juna da murmushi na farin ciki.

1. Kwatah simon

2. Grace Dauda

3. Junmai Paul

4. Tabita Pogo

5. Yanke Shetima

6. Jummai Miutah

7. Juliana Yakubu

8. Mary Yakubu

9. Ruth Kolo

10. Mairawa Yahaya

11. Rachael Nkeke

12. Fibi Haruna

13. Asaba Manu

14. Esther Usman

15. Filo Dauda

16. Awa Abga

17. Lydia Joshua

18. Naomi Bitrus

19. Martha James

20. Falmata Musa

21. Aisha Ezekiel

22. Awa Yerima

23. Mwada Baba

24. Hannatu Ishaku

25. Mwa Daniel

26. Rifhatu Soloman

27. Maryanu Yakubu

28. Rebecca Joseph

29. Laid Audu

30. Amina Pogu

31. Sarah Nkeki

32. Esther Josiiuwa

33. Saraya Yanga

34. Ruth Amos

35. Hauwa Musa

36. Hauwa Ishaya

37. Glory Aji

38. Mary Ali

39. Rahilla Bitrus

40. Luggwa Mutah

41. Lataba Maman

42. Lydia Habila

43. Deborah Peter

44. Naomi Yaga

45. Kwazigu Haman

46. Lugguwa Samuel

47. Maryamu Lawan

48. Tobita Hellapa (Maryam Lawal)

49. Ruth Ishaku

50. Maryamu Musa

51. Margret Yama

52. Kawa Luka

53. Solomi Titus

54. Naomi Yahona

55. Maimuna Usman

56. Grace Paul

57. Hawa Ntakai

58. Yagana Joshua

59. Comfort Bulus

60. Ramatu Yaga

61. Rhoda Peter

62. Naomi Luka

63. Naomi Adamu

64. Liatu Habila

65. Victoria William

66. Ladi Ibrahim

67. Christiana Ali

68. Hanatu Stephen

69. Patina Tabji

70. Martha James

71. Tabita Sila

72. Yana Bukar

73. Abigie Bukar

74. Hadiza Yakubu

75. Naomi Zakariya

76. Maryamu Wari

77. Amina Bulama

78. Asabe Lawan

79. Mary Dauda

80. Maryamu Balama

81. Naomi Philemon

82. Saratu Ayuba

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Alheri gadon barci: Halayyar kirki da wani mutumi ya nuna ma wata Zakanya ya sa sun shaƙu da juna, kalli hotunan su

Alheri gadon barci: Halayyar kirki da wani mutumi ya nuna ma wata Zakanya ya sa sun shaƙu da juna, kalli hotunan su

Alheri gadon barci: Halayyar kirki da wani mutumi ya nuna ma wata Zakanya ya sa sun shaƙu da juna, kalli hotunan su
NAIJ.com
Mailfire view pixel