Babu ranar dawowa: An karanta wasikar shugaban kasa a Majalisa

Babu ranar dawowa: An karanta wasikar shugaban kasa a Majalisa

– Majalisar Dattawa ta karanta wasikar shugaban kasa

– Shugaba Muhammadu Buhari ya koma Asibiti a can Landan

– Farfesa Osinbajo ne zai rike kasar kafin lokacin

An karanta wasikar shugaba Buhari dazu a gaban Majalisa

Bukola Saraki ne ya karanta takardar da shugaban kasa ya aiko

Shugaban kasar bai fadi ranar da zai dawo Najeriya ba

Babu ranar dawowa: An karanta wasikar shugaban kasa a Majalisa

Shugaban kasa tare da Shugabannin Majalisa

Dazu-dazu Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki ya karanta wasikar da shugaban kasa Buhari ya aiko zuwa ga Majalisar game da tafiyar sa zuwa Landan domin ganin Likita. Shugaban kasar bai bayyana lokacin da zai dawo ba a takardar.

KU KARANTA: Osinbajo na rike da Najeriya Inji Bashir Ahmad

Babu ranar dawowa: An karanta wasikar shugaban kasa a Majalisa

Buhari ya koma Landan ganin LIkita

A takardar Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa mataimakin sa zai zama mukaddashin shugaban kasar. Farfesa Yemi Osinbajo ne zai koma rike ragamar kasar har lokacin da Ubangiji yayi shugaba Buhari ya dawo.

Bashir Ahmad ya maidawa Dionne Searcey ta Jaridar NY Times martani game da rashin lafiyar Buhari. Searcey tace ana zaman dar-dar a Najeriya saboda gibin da aka bari. Bashir ya tuna mata cewa Osinbajo na rike da madafan iko.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Fastocin Buhari sun fara yawo a Gari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel