Babu wani dar-dar da ake yi a Najeriya-Inji Fadar shugaban kasa

Babu wani dar-dar da ake yi a Najeriya-Inji Fadar shugaban kasa

– Fadar shugaban kasa ta kara magana game da rashin lafiyar Buhari

– Wata Edita ta Jaridar New York Times tace akwai rashin shugabanci a kasar

– An yi wuf an maida martanin cewa akwai Mukaddashin shugaban kasa

Bashir Ahmad yayi wa ‘Yar Jaridar NY Times raddi.

Dionne Searcey ce babbar Editar Jaridar ta Amurka game da sha’anin Yammacin Afrika.

Bashir yana cikin masu ba shugaban kasa Muhammadu shawara.

Babu wani dar-dar da ake yi a Najeriya-Inji Fadar shugaban kasa

Fadar shugaban kasa tayi NY Times raddi

Bashir Ahmad ya maidawa Dionne Searcey ta Jaridar NY Times martani game da rashin lafiyar Buhari. Searcey tace ana zaman dar-dar a Najeriya yayin da babu shugaba a kasar tun da Buhari yana fama da rashin lafiya.

KU KARANTA: Abubuwa 3 da ke gaban Osinbajo

Babu wani dar-dar da ake yi a Najeriya-Inji Fadar shugaban kasa

Shugaban kasa tare da matamakin sa kwanakin baya

Dionne Searcey tayi wannan magana ne a shafin ta na Twitter wanda ice babbar Editar Jaridar nan ta Amurka New York Times game da sha’anin Yammacin Nahiyar Afrika. Bashir Ahmad shi ke ba shugaban kasa Muhammadu shawara a kan kafofin zamani.

A kasar wani Jagoran PDP a bangaren Ali Modu Sheriff ya yabawa shugaba Buhari da ceto ‘Yan matan Chibok. Cairo Ojougba ya bayyana cewa tsohon Shugaba Jonathan yayi kokarin dawo da matan gida amma abin ya faskara.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Lai Mohammed ya ba Najeriya kunya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel