Muna alfahari da Magu na EFCC Inji wani Kwamishinan ‘Yan Sanda

Muna alfahari da Magu na EFCC Inji wani Kwamishinan ‘Yan Sanda

– Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Ribas ya yabawa Ibrahim Magu

– CP Zaki yace Jami’an ‘Yan Sanda na alfahari da Magu

– Magu ne ya kai ziyara ga Kwamishinan ‘Yan Sandan

Mukaddashin shugaban Hukumar EFCC ya kai ziyarar wani aiki a Jihar Ribas.

Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar yace sun yi na’am da aikin Magu.

Ibrahim Magu na ta kokarin ganin bayan sata da cin hanci da rashawa a Najeriya.

Muna alfahari da Magu na EFCC Inji wani Kwamishinan ‘Yan Sanda

Magu ya kai ziyara wajen Kwamishinan ‘Yan Sandan Ribas

Ahmed Zaki wanda shi ne Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Ribas ya yabawa shugaban EFCC Ibrahim Magu. Zaki yace Jami’an sa da sauran ‘Yan Najeriya duk suna bayan Magu game yakin da yake da barna.

KU KARANTA: DSS ta saki Gabriel Suswam bayan ya sha matsa

Muna alfahari da Magu na EFCC Inji wani Kwamishinan ‘Yan Sanda

Muna alfahari da Magu Inji 'Yan Sanda

Kwamishina Zaki yace dole a ga bayan barna a Najeriya yayin da Magu ya kai ziyarar yini guda Jihar domin ya gana da abokan aikin sa. Magu ya kuma tattauna da Alkalin Alkalai na Jihar domin ganin yadda za a rika tafiyar da shari’a a Jihar.

Ministan sufurin Najeriya kuma tsohon Gwamnan na Jihar Ribas Amaechi ya sha kashi a Kotun daukaka kara ta Garin Fatakwal inda tace kwamitin da Gwamnan Jihar na Ribas mai-ci Nyesom Wike ya kafa domin binciken tsohon Gwamnan tana da damar yin aikin ta.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Amaechi ya zama dan fasa-kwai?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin APC ta saki jerin hanyoyi da gadoji da ta kammala cikin shekaru 2 kacal

Gwamnatin APC ta saki jerin hanyoyi da gadoji da ta kammala cikin shekaru 2 kacal

Gwamnatin APC ta saki jerin hanyoyi da gadoji da ta kammala cikin shekaru 2 kacal
NAIJ.com
Mailfire view pixel