Gobe EFCC zata maka tsohon ministan birnin tarayya Bala Muhammed kotu

Gobe EFCC zata maka tsohon ministan birnin tarayya Bala Muhammed kotu

- Gobe ne ake sa ran tsohon ministan babban birnin tarayya, Abuja a karkashin mulkin Goodluck Jonathan wata Bala Muhammed zai gurfana a gaban kotun.

- Hukumar nan ta EFCC ce dai zata gurfanar da tsohon ministan a gaban kotu bisa wasu laifuka 6 da take zargin sa da su.

Gobe ne ake sa ran tsohon ministan babban birnin tarayya, Abuja a karkashin mulkin Goodluck Jonathan wata Bala Muhammed zai gurfana a gaban kotun.

Hukumar nan ta EFCC ce dai zata gurfanar da tsohon ministan a gaban kotu bisa wasu laifuka 6 da take zargin sa da su.

Gobe EFCC zata maka tsohon ministan birnin tarayya Bala Muhammed kotu

Gobe EFCC zata maka tsohon ministan birnin tarayya Bala Muhammed kotu

Mai karatu dai zai iya tuna cewa shi dai Bala Muhammad a Larabar da ta gabata ma dai hukumar ta EFCC ta maka a wata kotun dake garin Abuja inda aka tuhumeshi da laifulan da suka hada da karya wajen bayyana kadarorin sa da kuma wasu gidaje da aka samu nasu a garin Abuja da Kaduna.

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma, Lauyan tsohon ministan ya shigar da wata kara a wata kotun yana kalubalantar shari'ar sannan kuma yana rokon kotu ta sa a kyaleshi domin ana tauye masa hakkin sa na dan adam.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim
NAIJ.com
Mailfire view pixel