Naira ta yi kasa a kasuwar canji

Naira ta yi kasa a kasuwar canji

– Naira ta dan sauka kadan a kasuwa

– Yanzu haka Dalar Amurka ta kai N390

– A wancan makon kuwa Dalar na kan N385

Muna samun labari cewa jiya an saida Dalar Amurka a kan N390.

Ke nan Dalar ta kara daraja da N5 a wannan makon.

Ba mamaki Naira ta dan tashi cikin ‘yan kwanakin nan

Naira ta yi kasa a kasuwar canji

Gwamnan bankin CBN Godwin Emefiele

Jiya NAIJ.com ta kawo wani rahoto inda ake tambaya ko shin yaushe Dalar za ta sauko kasa ne ganin yadda Dalar Amurka ta zama kayan gabas a Najeriya. Kuna da labari a bayan can sai da Dala guda ta kai N500.

KU KARANTA: Yaushe Dala za ta sauko kasa?

Naira ta yi kasa a kasuwar canji

Gwamnan CBN da Shugaban kasa a wani taro

A makon jiya Dalar Amurka ta na kan N385, a halin yanzu kuwa an saida Dalar a kan N390 a kasuwar canji a jiya Litinin. Dalar Pounds Sterling ta Birtaniya da EURO ta Nahiyar Turai kuwa sun lula har zuwa N500 da kuma N422.

Gwamnan babban bankin kasar na CBN Godwin Emefiele yana kokari wajen ganin an tsagaita irin tashin Dalar. Sai dai kuma farashin mai a Duniya ya sauko kasa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shugaba Buhari zai yi tazarce ne?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile faruwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile faruwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma
NAIJ.com
Mailfire view pixel