An kashe wani fitinarnen dan fashi da makami a Zamfara

An kashe wani fitinarnen dan fashi da makami a Zamfara

- Yan sanda a jihar zamfara sun bada sanarwar cewa an kashe dan fashin, Sani Abdullahi a yayin musanyar harbe-haren bindiga da jami'an tsaro

- Jami'an tsaro sun kama mutane tara a kauyen Gemawa,Talata-Mafara masu hakar ma'adanai ba a bisa tsari ba

kwamisinan yansan da na jihar, Mr Shaba Alkal, ya sanarwa da manema labarai a Gusau cewa musanyar harbe-harben ya auku ne a yayinda dan fashin da tawargarsa sukaje kai farmaki a kauyen Yartukunya dake Bungudu Lokal Gavman na jihar.

Mun samu bindiga AK 47 rifle daga jikin gwawar shi danfashin a nakaltowar NAIJ.com daga kalamun Alkali.

Alkali ya kara da cewa jami'ansa sun kama Mutane tara a kauyen Gemawa, Talata-Mafara masu haken ma'adanai ba tareda izinin gwamnati ba.

KU KARANTA: Wani jami’ an Kastam ya hallaka kansa a Gwarinpa

Mun samu kayan hake-haken da aka kamasu dashi ya kunshi Diga, shebir da kwano kwasan ma'adanan,kudi kuma daga jikkunan masu kimanin dubu tis'in da suke kokarin bada cin hanci dashi wa jami'an tsaro.

Yayi kira wa mazauna garin da su kiyaye yin irin ayyukan da zasu fusatar da gwamnati musamman hako ma'adanan kasa ba tareda cikarken bin ka'ida ba.

Alkali, yace mutanensu na Criminal Investigation and Intelligence Department (CIID) sun kama mutane hudu a Gusau Metropolice wadanda bincike akansu yasa an samu wayoyi 84 taredasu, da memory card da zai kai kudi kimanin N111,420.

A watan Afrilu 29, mun kama wani dalibin On , Abdu-Gusau Polytechnic, Talata-Mafara dake da alaka da kisan dan'uwansa dalibi"

Alkali ya ce dukkan masu laifi zasu fuskanci hukunci bayan tantance laifurfukansu. a karshe ya nema daga mazauna yankin dsu cigaba da bada hadin kai wa jami'an tsaro don shawo kan abubuwan da ke kawo cikas wa gwamnati da zamantakewa.

Ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dubi jerin hanyoyi da gadoji da gwamnatin APC ta ce ta kammala cikin shekaru 2

Dubi jerin hanyoyi da gadoji da gwamnatin APC ta ce ta kammala cikin shekaru 2

Gwamnatin APC ta saki jerin hanyoyi da gadoji da ta kammala cikin shekaru 2 kacal
NAIJ.com
Mailfire view pixel