Babu abin da zai hana Gwamnan Ribas ya binciki Amaechi Inji Kotu

Babu abin da zai hana Gwamnan Ribas ya binciki Amaechi Inji Kotu

– Ministan sufuri yana cikin wani mawuyacin hali

– Kotu tayi na’am da bincike tsohon Gwamna Amaechi

– Ana dai ta bugawa tsakanin Amaechi da Wike

Ministan sufuri Amaechi ya sha kashi a Kotun daukaka kara.

Tsohon Gwamnan na nema ya hana a bincike sa.

Kotun ta ce sam Ministan bai da wata hujjar kirki.

Babu abin da zai hana Gwamnan Ribas ya binciki Amaechi Inji Kotu

Gwamnan Ribas Wike da Ministan Sufuri Amaechi

Kotun daukaka kara ta kasar nan da ke zaune a Fatakwal tayi watsi da karar Ministan sufuri Rotimi Amaechi inda tace kwamitin da Gwamnan Jihar na Ribas mai-ci ya kafa domin binciken tsohon Gwamnan za ta iya aikin ta.

KU KARANTA: Ba ni na kashe Jafar ba - Inji Shekarau

Babu abin da zai hana Gwamnan Ribas ya binciki Amaechi Inji Kotu

Gwamnan Ribas zai binciki Amaechi

A baya Amaechi ya shigar da kara inda yace Kwamitin Alkali George Omeriji ba za tayi masa adalci ba sai dai Kotu tace bai bada wata hujja mai karfi ba. Da can Nyesom Wike yana cikin manyan mukarraban Rotimi Amaechi kafin reshe ya juya da mujiya.

A Kasar Somalia Jami’an tsaro ne su ka budawa wani Minista wuta bayan da su kayi tsammanin cewa Tsagera ne. Yanzu dai Minista Abdullahi Sheikh Abbas mai shekaru 31 yayi bankwana da Duniyar.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Rotimi Amaechi ya zama dan tonon asiri

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel