Dalilin da ya sa Goodluck Jonathan ya gaza ceto ‘Yan matan Chibok

Dalilin da ya sa Goodluck Jonathan ya gaza ceto ‘Yan matan Chibok

– An sace ‘Yan mata sama da 200 a lokacin shugaba Jonathan

– Yanzu dai an dace an sako da yawa daga cikin ‘Yan matan

– Wani da yake da shi aka yi ya bayyana abin da ya wakana

Wani da yake cikin wadanda su kayi kokarin ceto ‘Yan matan Chibok yayi magana.

Ya bayyana abin da ya sa Jonathan ya kasa tabuka wani abin kirki.

Dr. Cairo Ojougba yace an fara magana wasu su ka kawo cikas.

Dalilin da ya sa Jonathan ya gaza ceto ‘Yan matan Chibok

Jonathan ya gaza ceto ‘Yan matan Chibok

Wani Jagoran PDP a bangaren Ali Modu Sheriff ya yabawa shugaba Buhari da ceto ‘Yan matan Chibok. Cairo Ojougba ya bayyana cewa tsohon Shugaba Jonathan yayi kokarin dawo da matan gida amma abin ya faskara.

KU KARANTA: Shin da gaske an sace 'Yan matan Chibok

Dalilin da ya sa GoodluckJonathan ya gaza ceto ‘Yan matan Chibok

‘Yan matan Chibok da aka sace

Dr. Ojougba yace wasu ne su ka sa abin ya faskara don shi yana cikin wadanda aka nada domin su tattauna da ‘Yan Boko Haram. Sai ga shi dai Gwamnatin Buhari ta ceto ‘Yan mata 82 kwanan nan.

Wasu dai har yanzu ba su yarda cewa da gaske an sace 'Yan matan na ba Chibok ba. Gwamnan Jihar Ekiti Ayo Fayose yana ganin fa Jonathan kawai aka yi wa munakisa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda Lai Mohammed ya saida Najeriya?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Farfaɗo da martabar Arewa: Muhimman matakai guda 10 da ya dace yan Arewa su ɗauka – Shehu Sani

Farfaɗo da martabar Arewa: Muhimman matakai guda 10 da ya dace yan Arewa su ɗauka – Shehu Sani

Farfaɗo da martabar Arewa: Muhimman matakai guda 10 da ya dace yan Arewa su ɗauka – Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel