Gwamnatin tarayya ta bada tallafin magunguna da ababen bukata wa yan matan Chibok don sabanta yanayinsu

Gwamnatin tarayya ta bada tallafin magunguna da ababen bukata wa yan matan Chibok don sabanta yanayinsu

- Gwamnatin tarayya tabada magungunan ne a da abubuwan bukatan wa dukkanin yan matan 82 na Cibok

- Ministan kiwon lafiya, farfesa Isaac Adewole, ne ya gabatar da kayaryakin ne a asibitn da ake lura dasu a ranar Litinin a Abuja

Ministan kiwon lafiya, Prof. Isaac Adewole, ya gabatar da kayaryakin ne a asibitn da ake lura dasu a ranar Litinin a Abuja.

Daraktar yada labarai da mu'amalantar jama'a ta bangaren kiwon lafiya ,Mrs Boade Akinola ce ta tabbatar da hakan a wani jawabinta. a cewarta, the Adewole yabada tallafin ne a yayin ziyarar da yayiwa yaran dake karkashin kulawar gwamnatin tarayya.

NAIJ.com ta nakalto cewa: “Ministan ya tabbatarda yan matan 82 cewa gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari mai ci a shirye take don tabbatarda cikarkiyar lafiya da yanayi mai kyau a garesu.

KU KARANTA: Ba gazawa bane fitar Shugaba Buhari domin lura da lafiyarsa - Imam

“Muna tayaku murna kuma tareda godiya wa Allah da ya yantoku. Shugaba ya nuna matukar lurarsa da kulawarsa a gareku shiyasa ma yayi umarni da mu lura da lafiyarku da bada duk wata gudunmawa a bangaren lafiya.

“Zamu lura daku har sai mun samu tabbacin dawowar kyautatuwar koshin lafiyarku. Hakkinmu ne lura daku,saboda haka kada ku boyemana bayanai idan mun nema.''

Ministan ya kara tabbatar da cewa za'a tabbatar da dukkanin abubuwan da ake bukata bayan fitowar sakamakon gwaji na baki daya a garesu.

Ya nema daga likitocin da su kyautata mu'amala da yaran don samun hadinkai gun kammala aikin dake gabansu.

Ku biyomu ta facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim
NAIJ.com
Mailfire view pixel