Babban hafsan sojin Najeriya ta halarci taron sojin Afirka a Malawi

Babban hafsan sojin Najeriya ta halarci taron sojin Afirka a Malawi

Babban hafsan sojin Najeriya, Laftanan Janar Tukur Y Buratai, ya halarci taron manyan hafsosin sojin kasa na Afrika gaba daya a kasar Malawi.

Kakakin hukumar sojin Najeriya, Birgediya Janar Sani Usman Kukasheka, ne ya bayyana hakan a shafin sada zumuntarsa na Facebook.

Babban hafsan sojin Najeriya ta halarci taron sojin Afirka a Malawi

Babban hafsan sojin Najeriya ta halarci taron sojin Afirka a Malawi

Yace: “ A yunkurin karfafa diflomasiyya, Babban hafsan sojin Najeriya, Laftanan Janar Tukur Y Buratai, a yau 8 ga watan Mayun 2017, ya halarci taron hafsoshin sojin Afrika a Main Auditorium, Bingu Mutharika Convention Center (BICC), Lilongwe, Malawi.”

Babban hafsan sojin Najeriya ta halarci taron sojin Afirka a Malawi

Babban hafsan sojin Najeriya ta halarci taron sojin Afirka a Malawi

Taron mai take “ Bunkasa aiki ta hanyar hadaka a Afrika,” ya samu halartan manyan hafsohin sojin kasan kasashen Afrika.

KU KARANTA: Wani jami'in Kastam ya hallaka kansa a Abuja

Wadanda suka samu halartan taron sune shugaban kasan Professor Peter Mutharika, wakilin majalisar dinkin duniya, Janar Daniel B. Allyn, mataimakin babban hafsan sojin Amurka, Griffin “Spoon” Phiri, da sauran su.”

https://www.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
2019: Hukumar zabe ta sanar da ranakun zaɓen fidda zakarun gwajin dafi na jam’iyyu

2019: Hukumar zabe ta sanar da ranakun zaɓen fidda zakarun gwajin dafi na jam’iyyu

An fara: INEC ta kaɗa gangan siyasar 2019, ta sanya ranakun gudanar da zaɓen fidda yan takara
NAIJ.com
Mailfire view pixel