Ko yaushe Dalar Amurka za ta sauko kasa

Ko yaushe Dalar Amurka za ta sauko kasa

– Dalar Amurka ta zama kayan gabas a Najeriya

– Kwanaki sai da Dala guda ta kai kusan N500

– Shin yaushe Dalar za ta sauko ne

A bangaren tattalin arziki Dalar Amurka ta kai N385 a halin yanzu.

Duk da kokarin babban bankin kasar har yanzu abin sai addu’a.

Wasu na tunanin Dala za ta kai Naira guda a wannan mulki.

Ko yaushe Dalar Amurka za ta sauko kasa

Ana shirin farfado da tattalin arziki

Tun shekarar bara dai Dala ta kama tashi saman da ba a taba gani ba a Tarihin Najeriya inda ta kai har N500. Dalar ta hau sama ne bayan da farashin mai ya rugurguje a kasuwa yayin da kuma 'yan Tsagerun Neja-Delta su kayi ta bututun man kasar da ake fama da su.

KU KARANTA: Yadda aka gano wasu makudan kudi Daloli a Legas

Ko yaushe Dalar Amurka za ta sauko kasa

Gwamnan CBN yayi alkawari Dala za ta sauko kasa

Gwamnan babban bankin kasar na CBN Godwin Emefiele ya gana da Shugaban kasa Muhammadu Buhari bayan ya dawo Landan sannan kuma daf da Shugaban Kasar zai koma Landan din sun kara tattaunawa inda ya sha alwashin tada darajar Naira.

A nan yanzu haka Naira ta kusa N390 a kasuwar canji na kasar. Ponds Sterling da EURO kuna na kasar Ingila da Turai su na kan N415 da N485.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Tattalin arziki : Shin Buhari na kokaro kuwa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim
NAIJ.com
Mailfire view pixel