Inda za ka gane cewa da gaske an sace 'Yan matan Chibok

Inda za ka gane cewa da gaske an sace 'Yan matan Chibok

– Wasu su na ganin maganar matan Chibok duk surutu ne

– Har Gwamnan Ekiti Ayo Fayose yana ganin fa Jonathan kawai aka yi wa munakisa

– Sai dai da alamu akwai kanshin gaskiya a batun

Wasu dai har yanzu ba su yarda cewa satar 'Yan matan Chibok ya wuce zancen banza da wofi. Daga cikin dalilan akwai:

Inda za ka gane cewa da gaske an sace 'Yan matan Chibok

'Yan matan Chibok da aka ceto

KU KARANTA: Hotuna 5 na 'Yan matan Chibok da aka saki

1. Kungiyar Red Cross

Ma su ganin cewa Gwamnati ce ta saki 'Yan matan domin siyasa ya kamata su san cewa Kungiyar Red Cross ce tayi kokarin wajen ceto ‘Yan matan. Red Cross dai sananniyar Kungiya ce ta Duniya.

2. BBOG

Masu fafutukar ganin an maido matan gida watau Kungiyar BBOG BringBackOurGirls sun tabbatar da 'Yan matan don kuwa su na da sunayen kowane daga cikin matan da aka sace a rubuce.

Inda za ka gane cewa da gaske an sace 'Yan matan Chibok

Kungiyar BBOG da wasu 'Yan matan Chibok tare da Buhari

3. Iyayen yaran

Yanzu haka ana can ana ta bukukuwa a Garin Chibok domin murnar dawowar yaran gida hannun iyayen su. Zai yiwu ace yaran da ba bu su kuma su na da iyaye ko da su ka aka hada baki?

Inda za ka gane cewa da gaske an sace 'Yan matan Chibok

'Yan matan Chibok a Aso Villa jiya

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Buhari zai kara tsayawa takara ne?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016-
2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016- 2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel