Yadda sojojin Najeriya suka tsĩrar da jami'in 'yan sanda, mata 3 daga daga hannu ‘yan sata shanu

Yadda sojojin Najeriya suka tsĩrar da jami'in 'yan sanda, mata 3 daga daga hannu ‘yan sata shanu

- Sun ceto mai ritaya jami'in 'yan sanda da kuma mata 3

- Sun rasa sojoji 3 yayin da wasu da dama suka samu rauni

- Ya ce matan da sun ceto sun sake saduwa tare da iyalansu

- Ya kuma tabbatar da shiri sojojin na samar da tsaro ga rayuka da dukiya na al'umma

Sojojin na 133 bataliya na musamman 707 ‘Brigade’ a Makurdi, ya ce sun ceto mai ritaya jami'in 'yan sanda da kuma mata 3 wanda ‘yan fashi da dabbõbi suka sace a Nijar.

A wata sanarwa a ranar Litinin a Makurdi, mataimakin daraktan hulda da jama'a na rundunar sojin, manjo Olabisi Ayeni, ya ce da jami'in 'yan sanda, ASP Bahago Ibrahim, da mata 3 ne aka sace a kauye Mangodo a Nijar.

KU KARANTA: Ba gazawa bane fitar Shugaba Buhari domin lura da lafiyarsa - Imam

Ya ce ‘yan fashin sun harbe Bahago, yayin da aka sace matan a wurare daban-daban a jihar.

Ya ce sojojin sun cimma nasara garin share-share na wurin da 'yan fashi na dabbõbin suka boye a jihar.

Kakakin sojojin ya ce sun biyo wani labari ne, da yake su tsĩrar da wadanda suke hannu maharan, wanda suka sace shanu 100 daga kauyen.

Sojojin na 133 bataliya na musamman 707 ‘Brigade’ a Makurdi, ya ce sun ceto mai ritaya jami'in 'yan sanda da kuma mata 3 wanda ‘yan fashi da dabbõbi suka sace a Nijar

Sojojin na 133 bataliya na musamman 707 ‘Brigade’ a Makurdi, ya ce sun ceto mai ritaya jami'in 'yan sanda da kuma mata 3 wanda ‘yan fashi da dabbõbi suka sace a Nijar

KU KARANTA: Wani jami’ an Kastam ya hallaka kansa a Abuja

Ya ce kafin sojoji suka gano wani tarko da yan fashi sun hada yayin yaki da su, sun rasa sojoji 3 yayin da wasu da dama suka samu rauni.

NAIJ.com ya tara cewa, matan da sun ceto sun sake saduwa tare da iyalansu, ya kuma tabbatar da shiri sojojin na samar da tsaro ga rayuka da dukiya na al'umma.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na nuna yakin sojin sama na Najeriya na yaki da 'yan ta'adda na Boko Haram

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel