An gurfanar da matan da ta rotsawa tsohon saurayinta kai da karfe

An gurfanar da matan da ta rotsawa tsohon saurayinta kai da karfe

-Zamani ya kawo mace na iya jima namiji rauni

-Shi kuma namiji saboda ragonci ya kai karanta wurin hukuma

A yau ne Litinin, 8 ga watan Mayu, aka gurfanar da wata mata mai suna, Debbie Mike, a babban kotun majistaren Ebute Meta a jihar Legas.

An gurfanar da Debbie ne saboda azabar da ta ganama tsohon saurayinta, Lanre Adewole, yayinda suka samu sabani.

Sgt. Kehinde Olatunde ya fadawa kotun cewa ta aikata wannan aika-aika ne ranan 5 ga watan Mayu a gida mai lamba 3a, Sadiku St., Sari-Iganmu a Orile jihar Legas.

An gurfanar da matan da ta rotsawa tsohon saurayinta kai da karfe

An gurfanar da matan da ta rotsawa tsohon saurayinta kai da karfe

“An samu sabani ne tsakanin Debbie da Adewole, yaran mai gidan.”

“Ta fadawa Adewole cewa kwanon rufintana yoyo amma tsohon masoyin nata yayi banza da ita.”

KU KARANTA: Jami'in kwastam ya rataye kansa a Abuja

“Kawar sai suka fara fada, Debbie ta dauki karfe ta bugawa Adewolw a kai, ta ji masa ciwo.”

Alkalin kotun majistaren, Mrs Bola Folarin-Williams, ta bada belin Debbie kan N20,000 da kuma shaidan hakan.

An dakatad da karan zuwa ranan 11 ga watan Mayu.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za’a sake ɗiban wasu sabbin hafsoshin rundunar Yansanda – Gwamnatin tarayya

Za’a sake ɗiban wasu sabbin hafsoshin rundunar Yansanda – Gwamnatin tarayya

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel