Yaki kan miliyan $43 na hasumiyar Osborne na ci gaba kamar yadda Rotimi Amaechi ya ƙalubalantar gwamnar Wike

Yaki kan miliyan $43 na hasumiyar Osborne na ci gaba kamar yadda Rotimi Amaechi ya ƙalubalantar gwamnar Wike

- Wike) ya yi barazanar ayyuka doka da gwamnatin tarayya idan ba a miyar wa jihar miliyan $43

- Sharadi na kwana 7 ya dade ƙare, duk da haka ba mataki, ko shari'a, daga Wike

- Alkalin ya kan 13 ga watan Afrilu, bada umarni cewa duk wanda ya ke da kudin ya fito

- Amaechi ya nuna goyon baya ga kiran na Farfesa Wole Soyinka

Ministan Sufuri kuma tsohon gwamnan jihar Ribas, Rotimi Amaechi, ya sake soki magaji shi, gwamna Nyesom Wike, bayan kwanaki da (Wike) ya yi barazanar ayyuka doka da gwamnatin tarayya idan ba a miyar wa jihar miliyan $43 cikin kwanaki 7.

Ka tuna cewa Wike ya yi da'awar cewa gidan alatu na Ikoyi na Amaechi ne da kuma cewa a kan miliyan $43 tsabar kudi da aka samu na kudin Ribas.

Duk da haka, Amaechi ya musanta, ya kalubalantar magaji shi ya samar da shaida na ikon mallakar da kudi da kuma gidan.

KU KARANTA: Jonathan ya yabawa Shugaba Buhari akan ceton yan matan Chibok 82 da akayi

A cikin wata sanarwa da mai kafofin watsa labarai na Amaechi ya fito da, a ofishin na Abuja a ranar Lahadi, 7 ga watan Mayu, Amaechi ya nuna goyon baya ga kiran na Farfesa Wole Soyinka, wanda ya rika cewa, a yaki da cin hanci da rashawa, ya kamata a rika hukunta masu kau da hankalin mutane da gangan a kuma la'antansu.

Amaechi ya lura da cewa Wike ya gaza tabbatar da zargin da yake "da shi a gaban kotu ko ma a kotu na ra'ayin jama'a kuma ya baratar da shi

Amaechi ya lura da cewa Wike ya gaza tabbatar da zargin da yake "da shi a gaban kotu ko ma a kotu na ra'ayin jama'a kuma ya baratar da shi

Ya ce: "'Yan Najeriya za su tuna cewa a daren Jumma'a, 14 ga watan Afrilu, a lokacin wani taron manema labarai, Wike ya yi barazanar ga gwamnati Shugaba Muhammadu Buhari, da shan alwashin uwar-uba ayyuka shari'a da gwamnatin tarayya idan ba a miyar mishi miliyan $43 cikin kwanaki 7."

Sanarwa ta kara da cewa: “Sharadi na kwana 7 ya dade ƙare, duk da haka ba mataki, ko shari'a, daga Wike na tabbatar da zargin da mallakar kudin.

“Kuma, a ranar Jumma'a, 6 ga watan Mayu, wani zarafi da aka bude don Wike ya tabbatar da zargin da Amaechi da kuma da'awar da kudi, a gaban alkali Muslim Hassan na Babbar Kotun Tarayya, Lagos.

"Alkalin ya kan 13 ga watan Afrilu, bada umarni cewa duk wanda ya ke da kudin ya fito gaba, tare da da'awar da shi. Wike ko kuma lauyoyinsa ba su kusa da kotu ba."

KU KARANTA: Ziyarar ban kwanan jogogi 3 wa Shugaba Buhari kafin tafiyarsa Ingila

Amaechi ya lura da cewa Wike ya gaza tabbatar da zargin da yake "da shi a gaban kotu, ko ma a kotu na ra'ayin jama'a kuma ya baratar da shi.

Tun da farko, NAIJ.com ya ruwaito cewa gwamna Wike ya raba wasu takardu da wadannan taken: ''Farin takarda da ya tuhume Tsohon Gwamnan Chibuike Amaechi da satan biliyan N500 kudi na Jihar Ribas, "don kafafa da'awar cewa Amaechi ya almubazzaranci kudi biliyan N500 daga asusu Jihar Ribas da kuma cewa miliyan $43 tsabar kudi da aka samu na asusu Ribas ne."

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na tambaya idan ya kamata a yanka hukuncin kisa wa masu cin hanci da rasahawa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel