Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

- Yaki da rashawan shugaba Muhammadu Buhari na haifan da mai ido

- Tun lokacin da ya dau ragamar mulki a 2015, an damke wasu manyan yan siyasa kan badakala

Anyi lokaci a wannan kasan inda akwai wadanda ba’a iya tabasu saboda manyan miyagu ne, sun fi karfin kowa. Amma wannan gwamnati ta nuna musu cewa lallai ba sani ba sabo, duk wanda yayi ba daidai ba, zai ga ba daidai ba.

Ga wani jerin manyan yan siyasan da wannan gwamnati ta garkame :

1. Tsohon gwamnan jihar Adamawa, James Bala Ngilari

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

A watan Maris, anyi binciken tsohon gwamnan jihar Adamawa, Bala Ngilari, kuma an garkameshi a kurkuku.

2. Tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Sau biyu jami’an tsaro da kotu na garkame Tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido akan rashawa da maganganun tayar da kura a kasa. An gurfanar da a 2015 tare da yaronsa guda 2 akan badakalar N1.35 billion.

3. Gabriel Suswam

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Anyi ram da tsohon gwamnan hihar Benuwe, Gabriel Suswam, wanda aka sake yau bayan kwanaki 70 a garkame.

4. Babangida Aliyu

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu, shi ma ya shiga hannu tare da dan takaran gwamnan jihar, Umaru Nasko, inda aka garkameshi a kotu kafin ya samu beli.

5. Sambo Dasuki

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Tsohon mai baiwa shugaban kasa shawara kan tsaro, Sambo Dasuki har yanzu yana garkame akan badakalar kudin makaman yakan Boko Haram.

6. Alex Badeh

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

7.Ibrahim El-Zakzaky

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

8. Nnamdi Kanu

9. Musiliu Obanikoro

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

10. Bala Mohammed

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

11. Fani Kayode

12. Nenadi Usman

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

13. Reuben Abati

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016-
2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016- 2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel