Shugabar matan APC ta jinjinawa Shugaba Buhari a yanto yan matan Chibok da akayi

Shugabar matan APC ta jinjinawa Shugaba Buhari a yanto yan matan Chibok da akayi

- An samu nutsuwa da tabbas cewa cigaba da haifar da zaman lafiya da gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari keyi alakantar da yaran da iyayensu

- Hajiya Ramatu Tijjani Aliyu ta yaba kwarai da gaske wa Shugaba Muhammadu Buhari a kara karbo yan matan makaranta 82 da akayi

Shugabar ta gaba daya wato National Women Leader ta All Progressives Congress (APC), Hajiya Ramatu Tijjani Aliyu ta yaba kwarai da gaske wa Shugaba Muhammadu Buhari a kara karbo yan matan makaranta82 da akayi.

A bayaninta a jiya, tace ba karamin farin ciki da yaye damuwa bane ga yan najeriya jin labarin sako yan matan guda 82.

KU KARANTA: Buhari ya sa labule da Osinbajo, Saraki da Dogara a fadar gwamnati kafin ya wuce ƙasar Ingila

Mun jinjinawa aikin dattijantakar shugaban gun tabbatar da yiwuwar dawowar yaran, tareda dukkanin wadanda suka bada gudun mawa a kowanna mataki gwargwadon iyawarsu.

NAIJ.com ta tabbatar da cewa shugabar ta nuna sun samu nutsuwa da tabbas cewa yunkurinmu zai cigaba da haifar da cigaba da dawoda alakar dake tsakanin yaran da iyayensu.

Hajiya Ramatu ta kara da cewa Gwamnatin buhari ta ceci wasu kwatankwacinsu guda 21 a watan Disamba shekarar da ta gabata. Fatanmu Allah ya kara kara musu karfin guiwa a aikinsu.

Ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel