Fayose ya sake gefa bam: Abin da ya ce game 'yan matan Chibok 82 da Boko Haram suka sake zai ba ka mamaki

Fayose ya sake gefa bam: Abin da ya ce game 'yan matan Chibok 82 da Boko Haram suka sake zai ba ka mamaki

- Ina ci gaba da addu'a, tare da sauran 'yan Najeriya, domin shugaban kasar ya samu lafiya

- Dabara na kawar da hankali mutane daga kiwon lafiya na shugaban kasar

- Yaushe za a kawo wasu tsari na 'yan matan Chibok

- Lokacin da ake bukatar wani rufewa

Gwamna Ayo Fayose na Jihar Ekiti ya bayyana rahoton na ƙarin yan matan Chibok da suka samu ‘yanci daga bautan Boko Haram, kamar dabara na kawar da hankali mutane daga kiwon lafiya na shugaban kasar Muhammadu Buhari.

Fayose ya bayyana haka a cikin wata sanarwa a Ado-Ekiti, babban birnin jihar a ranar Asabar, 6 ga watan Mayu da sakataren watsa labarai, Idowu Adelusi ya sanya hannu.

A cewar gwamnan, shugabancin Buhari ya riga ya zama da shi abin wãsa, kowane lokaci idan gwamnatin na, a karkashin wuta a kan rashin kaiwa yadda mutane suka tsanani al'amurra, kuma ba su iya ba bayyanai isasshe ga mutane, "Sai su koma sayar da karya don janye hankalin mutane.”

KU KARANTA: Yan bindiga sun yi garkuwa da uwar wani ɗan majalisa, sun bukaci naira miliyan 30

Sanarwar ta karanta: "A yanzu, wani al'amari na gaggawa da muhimmancin da ya kama hankalin kowa a kasa, wannan shi ne kiwon lafiya shugaban kasar. Duk da yake ina ci gaba da addu'a, tare da sauran 'yan Najeriya, domin shugaban kasar ya samu lafiya: "Na hukunta ba tare da kuɓucewa wannan yin wasa da hankalin ‘yan Najeriya yin amfani da batun ‘yan matan Chibok .

Ayo Fayose ya bayyana rahoton na ƙarin yan matan Chibok da suka samu ‘yanci daga bautan Boko Haram, kamar dabara na kawar da hankali mutane daga kiwon lafiya na shugaban kasar

Ayo Fayose ya bayyana rahoton na ƙarin yan matan Chibok da suka samu ‘yanci daga bautan Boko Haram, kamar dabara na kawar da hankali mutane daga kiwon lafiya na shugaban kasar

"Ya zama salo na wannan gwamnati janyewa hankalin amma gaskiya zai fita wata rana. Wanne 'yan matan Chibok ne suke magana game da? ‘Yan matan Chibok wandanda suna rubutun jarabawa Physics (WAEC) amma ba su iya magana a Turanci?

KU KARANTA: Buhari yayi ƙus-ƙus da Osinbajo, Saraki da Dogara gab da zai wuce birnin Landan (Hotuna)

"Yan matan Chibok wandada aka kare daga ‘yan kafofin watsa labarai? Har yau ba a yarda ‘yan kafofin watsa labarai su samu su yi kusa da wadanda suke cewa 'yan matan Chibok. Abin da ba a rasa ba za a iya samu? Duk da kokarin rufewa, shiryayye Najeriya sun fahimci cewa labarun ba su ƙara juna.

"Yaushe za a kawo wasu tsari na 'yan matan Chibok? Lokacin da ake bukatar wani rufewa?”

NAIJ.com ya samu labari cewa, gwamna, duk da haka, ya bukaci 'yan Najeriya su ci gaba da fatan, kuma kar a yanke kauna. Ya ce: "Ku jinkirtar da rike fatan saboda za a yi wani sabon alfijir a kasar mu da jima kadan."

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na tambaya wa za ka zaba tsakanin Ayo Fayose da Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim
NAIJ.com
Mailfire view pixel