Osinbajo, Bukola da Dogara sunyi bankwana wa shugaba Buhari a tafiyarsa

Osinbajo, Bukola da Dogara sunyi bankwana wa shugaba Buhari a tafiyarsa

- Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo tared Shugaban Majalisar Zartarwa Bukola Saraki Sun ziyarci shugaba Muhammadu Buhari mai shirin zuwa ingila don kiwon lafiyarsa a daren Lahadi

- Shugaba Buhari ya sanar da cewa, na karbi bakuncin Yemi Osinbajo,Bukola Saraki,Yakubu Dogara a yammacin yinin kafin tafiyar tawa a daren.

A tabbatarwar shugaban a shafinsa na twitter yace ya karbi bakuncinsu tareda shugaban majalisar dattijai Yakubu Dogara, a masaukinsa na villa.

Shugaba Buhari ya sanar da cewa: “Na karbi bakuncin Yemi Osinbajo,Bukola Saraki,Yakubu Dogara a yammacin yinin kafin tafiyar tawa a daren.’’

NAIJ.com ta rahoto cewa Shugaba Buhari ya fara ne da tarbar bakuncin yan matan cibok da aka kwato guda 82 kafin zuwan su Osinbajo, Bukola and Dogara.

KU KARANTA: Abin da Shugaba Muhammadu Buhari ya gaya 'yan matan Chibok 82 a bayan kofofi kafin tafiyarsa zuwa Ingila

A tsarin shugaban yaso tafiyar ne a yammacin yinin lahadi, amma zuwar yan matan cibok ne yasa ya jinkirtar da tafiyar tasa har zuwa dare.

Shugaban ya kwatanta nasarar kwato yan matan da cewa babbar kyauta ta cika shekaru biyu wa cigaban mulkinsa a Najeirya.

Mai bada shawara na musamman gameda yada labarai, Mr Femi Adesina, ya bada sanarwa a Abuja cewa tafiyar shugaban landan don bibitar kiwon lafiyarsa ne.

Shugaba Buhari ya taba zuwa Landan din dai don kwatankwacin hakan a watan Janairu.

Ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Rikici ya barke tsakanin yansanda da sojoji a jihar Ondo

Rikici ya barke tsakanin yansanda da sojoji a jihar Ondo

Rikici ya barke tsakanin yansanda da sojoji a jihar Ondo
NAIJ.com
Mailfire view pixel