Hotuna 5 na Buhari da yan matan Chibok da zasu burge ka

Hotuna 5 na Buhari da yan matan Chibok da zasu burge ka

-Kungiyar Boko Haram ta sako yan matan Chibok su 82 a ranar Asabar

-Yan matan Chibok da aka kubutar sun gana da shugaba Buhari a fadar gwamnati

Yan matan chibok din nan su 82 da kungiyar Boko ta Haram ta sako a ranar Lahadi sun gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a daren jiya Lahadi 7 ga watan Mayu da misalin karfe 7:04 na dare.

Yayin dayake jawabi ga yan matan, shugaba Buhari ya tabbatar da cewar zai yi duk mai yiwuwa wajen ganin ya kubutar da sauran yan matan Chibok din da suka rage. Buhari yace:

KU KARANTA: Yan matan Chibok 82 sun gana da Buhari a fadar shugaban kasa a daren jiya (Hotuna/bidiyo)

“Nayi farin ciki matuka da ganin yan matan mu sun dawo, a madadin gwamnati na, ina gode ma hukumomin tsaro, kungiyar Red Cross, hukumomin gwamnati, kungiyoyin sa kai, da duk wadanda suke da hannu cikin aikin ceton yan matan."

1.

Hotuna 5 na Buhari da yan matan Chibok ba zasu burge ka

Buhari da yan matan Chibok

“Ina tabbatar ma yan Najeriya da iyayen sauran yan matan cewa muna yin iya kokarin mu na ganin mun kubutar da sauran da suka rage, sa’annan gwamnati zata sa idanu kan yadda za’a gudanar da aikin samar da walwala ga yan matan da aka kubutar.”

Hotuna 5 na Buhari da yan matan Chibok ba zasu burge ka

Buhari da yan matan Chibok

Daga karshe Buhari ya bayyana cewar gwamnatinsa zata yi dukkanin mai yiwuwa don ganin ta kare rayuka da dukiyoyin yan Najeriya.

3

Hotuna 5 na Buhari da yan matan Chibok ba zasu burge ka

Buhari da yan matan Chibok

NAIJ.com ta ruwaito muku a baya cewar gwamnati tayi musayar yan matan Chibok 82 da wasu yan ta’addan Boko Haram.

4

Hotuna 5 na Buhari da yan matan Chibok ba zasu burge ka

Yan matan Chibok

5

Hotuna 5 na Buhari da yan matan Chibok ba zasu burge ka

Buhari da yan matan Chibok

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kalli barnar da Boko Haram tayi a Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel