Abin da Shugaba Muhammadu Buhari ya gaya 'yan matan Chibok 82 a bayan kofofi kafin tafiyarsa zuwa Ingila

Abin da Shugaba Muhammadu Buhari ya gaya 'yan matan Chibok 82 a bayan kofofi kafin tafiyarsa zuwa Ingila

- Ci gaban na matsayin kyauta na ranar tunawa shekaru 2 ga 'yan Najeriya

- A madadin dukkan 'yan Najeriya, ina farin ciki tare da ku ‘yan matan Chibok suka samu ‘yanci

- Ya kamata hukumomin tsaro da gwamnatocin jihohi su ci gaba kariya makarantun

- Shugaban kasar Buhari ya yi tafiya jim kadan bayan ganawa da 'yan mata

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yantarwan 'yan matan Chibok 82 da Boko Haram suka yi, ya kasance faruwa mai dadi.

NAIJ.com ya samu labari cewa Shugaban kasar ya fadi wannan a jawabinsa ga tsĩrar da 'yan mata wanda ya sadu da a bayan kofofin a Fadarsa ranar Lahadi, 7 ga watan Mayu. Bisa ga shugaban kasar, wanda ya tabbatar da yantarwan ‘yan matar ta hanyar musayar shugabanin fursunoni Boko Haram, ya ce ci gaban na matsayin kyauta na ranar tunawa shekaru 2 ga 'yan Najeriya.

KU KARANTA: Ceto ýan matan Chibok: Buhari ya ɓata rawarsa da tsalle – Ahmed Makrfi

Da yantarwan 'yan matan 82 suka kewaye Shugaba Buhari a ranar Lahadi, ya ce: "Wannan shi ne kyauta mai dadi tunawa na shekaru 2 ga mutane na Najeriya.”Ba zan iya bayyana a 'yan kalmomi farin ciki na don maraba da ‘yan matan bayan sun samu 'yanci."A madadin dukkan 'yan Najeriya, ina farin ciki tare da ku iyaye, dangi, abokai da kuma gwamnatin jihar Borno da ‘yan matan Chibok suka samu ‘yanci."

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yantarwan 'yan matan Chibok 82 da Boko Haram suka yi, ya kasance faruwa mai dadi

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yantarwan 'yan matan Chibok 82 da Boko Haram suka yi, ya kasance faruwa mai dadi

Shugaban kuma ya yaba da kokarin na hukumomin tsaro da kuma sauran kungiyoyi wadanda suka taimaka don yantarwa na ‘yan matan. "Gwamnatin tarayya na yaba wa Hukumomin Tsaron, ‘Red Cross’, gwamnatin tarraya na yaba hukumomi, na gida da kuma kasashen waje, kungiyoyi da kuma dukan waɗanda suka ba da gudummawar a wata hanya zuwa ga sakin ‘yan matan Chibok."

KU KARANTA: Shugaba Buhari ya bar wasiyya kafin ya shilla zuwa Ingila

Sa'an nan Shugaba Buhari ya yi alkawarin goyon baya gwamnatin tarayya ga lafiyar duk 'yan Najeriya da kuma ceto wadanda har yanzu na zaman talala. "Bari in tabbata wa ‘yan Najeriya, musamman dangi da abokai na sauran 'yan mata da cewa gwamnatin tarayya za ta yi kokarin ganin cewa sun kuma samu yancin sauran' yan Najeriya da suke talala.

"A karshe, ina farin cikin samun kaina, na sadu da ku, kuma bari in tabbatar maku cewa fadar Shugaban kasa zai lura da waadanda aka ɗõra wa alhakin jindadinku ku, da alkawura na gwamnatin tarayya ta kan kiwon lafiya, ilimi, tsaro da kuma janar alheri . "Babu mutum da ya kamata ya fuskanci irin wannan fitina.

KU KARANTA: Macron matashi mai shekaru 39 ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Faransa

Ya kamata hukumomin tsaro da kuma gwamnatocin jihohi su ci gaba da samar da musamman kariya makarantun da suna hanyar irin wannan ƙeta doka musamman a yankunan. "Wannan gwamnati ya dage wajen kiyaye tsaro na 'yan Najeriya a kowane lokaci. Ina taya ku da iyayenku murna a kan dawowarku. "

A halin yanzu, NAIJ.com ya tara cewa Shugaban kasar Buhari ya yi tafiya jim kadan bayan ganawa da 'yan mata.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na nuna 'yan zanga zanga 'yan matan Chibok a jihar Legas

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel