Dandalin Kannywood: Adam A. Zango yayi wa addinin musulunci gagarumar hidima

Dandalin Kannywood: Adam A. Zango yayi wa addinin musulunci gagarumar hidima

- Mutane masu tarin yawa sunyi mamaki akan abinda Adam A Zango ya aikata.

- Nasan wasu zasu zaci wani abin alkaba'in jarumin ya yi.

- To ba abin alkaba'i ya yi ba. Abin nan ne da ake cewa anazaton wuta amakera sai kuma akaji doriarta amasaka.

Mutane masu tarin yawa sunyi mamaki akan abinda Adam A Zango ya aikata. Nasan wasu zasu zaci wani abin alkaba'in jarumin ya yi. To ba abin alkaba'i ya yi ba. Abin nan ne da ake cewa anazaton wuta amakera sai kuma akaji doriarta amasaka.

NAIJ.com ta samu labarin abin ya farune agarin Kaduna State. Abinda ya faru kuwa shine: jarumi Adam A Zango ne ya gina wani katafaren massalachi a Unguwar Zangon kataf. Wanda masallachin samin irinsa sai a birnin Abuja.

Dandalin Kannywood: Adam A. Zango yayi wa addinin musulunci gagarumar hidima

Dandalin Kannywood: Adam A. Zango yayi wa addinin musulunci gagarumar hidima

KU KARANTA: Rashin Lafiya: Buhari ya kama hanya zuwa Landan

Wannan abinda Adam ya yi yaba wasu mutanen mamaki, domin su azaton su sai dai ya gyara gidan buga wakoki.

Wannan ya nuna afili cewa Adam A Zango mutum ne mai kishin islama. Amma a baya wasu cewa suke baya sallah. Wannan kuma karyane Adam yana sallah yana azumi ya sauke farali. Sannan ya shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah sannan Annabi Muhd bawan Allah ne kuma manzon Allah ne.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel