Shugaba Buhari ya san da kudin da aka boye a Ikoyi

Shugaba Buhari ya san da kudin da aka boye a Ikoyi

– Bisa dukkan alamu Hukumar NIA za ta samu wani rangwame

– Kwanaki Shugaba Buhari ya dakatar da shugaban NIA

– An samu makudan Daloli a wani gida a Ikoyi

Kwanaki Shugaba Buhari ya dakatar da shugaban NIA Ambasada Ayo Oke.

EFCC ta bankado wasu makudan kudi a wani gida a Ikoyin Jihar Legas na Hukunar.

Tuni Shugaban kasa ya bada umarni a hukunta duk wanda aka samu da laifi.

Shugaba Buhari ya san da kudin da aka boye a Ikoyi

Makudan kudin da aka boye a Ikoyin Jihar Legas

KU KARANTA: Zu-ki-ta-malle da su ka yi tashe a Najeriya

Shugaba Buhari ya san da kudin da aka boye a Ikoyi

Mai ba Shugaba Buhari ka harkokin tsaro

Kwanaki NAIJ.com ta rahoto cewa Shugaba Buhari yace shugaban NIA bai sanar da shi game da wadannan makudan kudi har sama da Dala Miliyan 200 da aka samu a gidan Ikoyi ba wanda har ta kai aka dakatar da shi daga aiki.

Mai ba shugaban kasa shawara kan harkar tsaro Manjo-Janar Babagana Munguno ya tabbatar da cewa Gwamnati ta san da zaman makudan kudin da aka tanada domin wasu ayyuka da aka shirya. Kudin dai sun kai Dala Miliyan 289 watau Naira Biliyan 15 da hukumar ta ajiye tun lokacin shugaba Jonathan.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Dan Najeriya ya zama dan damben Duniya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An mutu da yawa a wani karanbatta da aka sha tsakanin Yansanda da masu haƙe-haƙen ma’adanai

An mutu da yawa a wani karanbatta da aka sha tsakanin Yansanda da masu haƙe-haƙen ma’adanai

An mutu da yawa a wani karanbatta da aka sha tsakanin Yansanda da masu haƙe-haƙen ma’adanai
NAIJ.com
Mailfire view pixel