Hadari: Jami’an tsaro sun kashe wani Minista

Hadari: Jami’an tsaro sun kashe wani Minista

– Jami’an tsaro sun budawa wani Ministan kasar Somalia wuta da kure

– Yanzu haka an birne wannan Minista Abdullahi Sheikh cikin takaici

– Shugaban kasar ya bada damar ayi bincike game da kisan

Ministan kasar Somalia ya bar Duniya bayan da Jami’ai su ka harbe sa.

Wannan abun dai ya faru ne bisa kuskure.

Shugaban kasa ya bada umarni ayi bincike.

Hadari: Jami’an tsaro sun kashe wani Minista

Shugaban kasa ya sa ayi bincike bayan an kashe wani Minista

A Kasar Somalia Jami’an tsaro sun budawa wani Minista wuta bayan da su kayi tsammanin wani Tsagera ne. Yanzu dai Minista Abdullahi Sheikh Abbas mai shekaru 31 yayi ban--kwana da Duniyar.

KU KARANTA: Boko Haram sun yi barna a Najeriya

Hadari: Jami’an tsaro sun kashe wani Minista

An kashe wani Minista a kusa fa fadar shugaban kasa

Shugaban kasar Somalia Muhammad Sheikh ya bada umarni ayi bincike game da kisan da aka ce ba da sani aka yi ba. Shugaban kasar yace rasuwar Ministan na sa abin takaici ne kwarai da gaske.

A Najeriya kuma ganin yadda Shugaban kasa Muhammadu Buhari ke fama da rashin lafiya kuma bai bayyana cewa zai tsaya takara ba. Wani mai ba tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan shawara Doyin Okupe yace bai kamata kujerar ta bar Yankin Arewa ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ka ji yadda ake wata miya mai dadi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Farfaɗo da martabar Arewa: Muhimman matakai guda 10 da ya dace yan Arewa su ɗauka – Shehu Sani

Farfaɗo da martabar Arewa: Muhimman matakai guda 10 da ya dace yan Arewa su ɗauka – Shehu Sani

Farfaɗo da martabar Arewa: Muhimman matakai guda 10 da ya dace yan Arewa su ɗauka – Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel